Home Taska Page 114

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta Kama Mutane 198 da Ake Zargin ‘Yan Ta’adda...

0
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano ta Kama Mutane 198 da Ake Zargin 'Yan Ta'adda ne   Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta bayyana kame wasu mutum 198 da ake zargin 'yan ta'adda ne. An gurfanar da wasu daga cikin 'yan ta'addan da...

UNOCT, ONSA za ta Karbi Bakuncin Babban Taron Yaki da Ta’addanci na Kasa da...

0
UNOCT, ONSA za ta Karbi Bakuncin Babban Taron Yaki da Ta'addanci na Kasa da Kasa a Abuja   Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Maj.-Gen. Babagana Monguno (rtd), ya kai ziyarar aiki ta kwanaki biyu a ofishin yaki da ta'addanci...

‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Sanda 5 da Farar Hula 3 a Jihar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Sanda 5 da Farar Hula 3 a Jihar Katsina   Wasu 'yan bindiga sun hallaka 'yan sanda 5 da wasu farar hula akalla 3 a yankin karamar hukumar Kankara ta jihar Katsina a Najeriya. Bayanai sun nuna...

Likita a Zambia ya Kuduri Aniyar Yin Tattaki Domin Haramta Shan Barasa

0
Likita a Zambia ya Kuduri Aniyar Yin Tattaki Domin Haramta Shan Barasa   Wani likita a Zambia ya kuduri aniyar yin tattaki na nisan kilomita 140 (mil 87) da kafa domin janyo hankalin hukuma ta haramta shan giya a kasar. Dakta Brian...

Gwamnatin Najeriya na Son Hana Hawa Babura

0
Gwamnatin Najeriya na Son Hana Hawa Babura Gwamnatin Najeriya ta ce tana duba yuwuwar hana amfani da babura domin dakile ayyukan masu satar mutane da ‘yan ta’adda. Ministan Shari’a kuma babban lauyan gwamnati Abubakar Malami shi ne ya sanar da haka...

An Ceto Jami’an ‘Yan Sanda 10 da ‘Yan Bindiga Suka yi Garkuwa da su...

0
An Ceto Jami'an 'Yan Sanda 10 da 'Yan Bindiga Suka yi Garkuwa da su a Jihar Kogi   Jami'an yan sandan da wasu miyagun yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kogi sun kubuta. An ceto jami'an yan sandan su...

Bincike ya Nuna an fi Kashe Mazauna Yankin Arewa a Najeriya

0
Bincike ya Nuna an fi Kashe Mazauna Yankin Arewa a Najeriya Bincike ya nuna fiye da kashi 70 na wadanda aka kashe a Najeriya a watan Yuni mazauna yankin Arewa ne. Beacon Consulting Limited ta ce Jihar Sokoto ne kan gaba...

Budurwa ta yi Wuff da Mahaifin Saurayinta

0
Budurwa ta yi Wuff da Mahaifin Saurayinta   Wata budurwa ta haifar da cece-kuce a shafukan sada zumunta bayan da ta bayyana hotunanta tare da mahaifin saurayinta. An ce budurwar mai shekaru 23 ta dauki matakin mai ban mamaki ne bayan da...

Jerin Sunayen Matasan da Suke da Makudan Kudi a Najeriya

0
Jerin Sunayen Matasan da Suke da Makudan Kudi a Najeriya Hausawa su na cewa yaro da kudi, abokin tafiyar manya. Wannan rahoto na Legit.ng ya tattaro jerin matasan da suke da makudan kudi ne a Najeriya. Kamar yadda za a gani,...

Hukumar FRSC Ta Nada Mataimakan ta Guda 4 Domin Yin Ritaya

0
Hukumar FRSC Ta Nada Mataimakan ta Guda 4 Domin Yin Ritaya   Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC), ta amince da nadin sabbin mataimakan jami’an rundunar guda hudu, wadanda za su ci gaba da hutun tasha. A cikin wata sanarwa a ranar...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta