Home Taska Page 119

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Tsananin Zafi da Kishirwa ya yi Sanadiyyar Kashe Mutane 46 a Cikin Babbar Mota...

0
Tsananin Zafi da Kishirwa ya yi Sanadiyyar Kashe Mutane 46 a Cikin Babbar Mota a Amurka An samu mutum akalla 46 da suka mutu a wata babbar mota da aka yi watsi da ita a birnin San Antonio na jihar...

Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Wadanda Suka Kashe Zabiya a Malawi

0
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Wadanda Suka Kashe Zabiya a Malawi   Wata kotu a Malawi ta yanke hukuncin daurin rai da rai tare da aiki mai tsanani a kan wasu mutane biyar saboda samunsu da laifin kisan wani zabiya...

An Rantsar da Olukayode Ariwoola a Matsayin Sabon Alkalin Alkalan Najeriya

0
An Rantsar da Olukayode Ariwoola a Matsayin Sabon Alkalin Alkalan Najeriya   An rantsar da Mai shari'a Olukayode Ariwoola a matsayin muƙaddashin babban jojin kasar, sakamakon murabus da Mai shari'a Ibrahim Tanko Muhammad ya yi. Mai shari'a Tankon ya yi murabus ne...

Shari’ar da Ake da Abba Kyari ba Zata Dauki Wani Dogon Lokaci a Kotu...

0
Shari'ar da Ake da Abba Kyari ba Zata Dauki Wani Dogon Lokaci a Kotu ba - Marwa   Har yanzu dai ba'a kammala shari'ar da ake da Abba Kyari da hukumar NDLEA ba. Shugaban hukumar NDLEA ya bayyana cewa shari'ar da ake...

Rundunonin Tsaron Najeriya Sun Tarwatsa Mafakar ‘Yan Ta’addan IPOB/ESN

0
Rundunonin Tsaron Najeriya Sun Tarwatsa Mafakar 'Yan Ta'addan IPOB/ESN Rundunonin tsaron Najeriya da ke yaki da 'yan ta'addan IPOB da ESN sun yi nasarar fatattakar mafakar tsageru. Wannan na zuwa a karshen mako, daidai lokacin da jami'an suka kai samame jihohin...

Shugaban Alkalan Najeriya, Justice Tanko Mohammad ya yi Murabus Daga Kujerarsa

0
Shugaban Alkalan Najeriya, Justice Tanko Mohammad ya yi Murabus Daga Kujerarsa   Shugaban Alkalan Najeriya, Justice Tanko Muhammad, ya yi murabus daga kujerarsa biyo bayan rikicin da ya barke tsakaninsa da sauran alkalan kotun kolin Najeriya. Channels Tv ta ruwaito cewa Alkali...

Za’a Rantsar da Justice Olukayode Ariwoola a Matsayin Sabon Shugaban Alkalan Najeriya

0
Za'a Rantsar da Justice Olukayode Ariwoola a Matsayin Sabon Shugaban Alkalan Najeriya A yau za’a rantsar da Justice Olukayode Ariwoola a matsayin sabon Shugaban Alkalan Najeriya CJN biyo bayan murabus din CJN Tanko Mohammad daga babbar kujerar. Mai magana da yawun...

Rundunar Sojin Sudan ta Zargi Habasha da Kashe Sojojinta 7

0
Rundunar Sojin Sudan ta Zargi Habasha da Kashe Sojojinta 7   Rundunar sojin Sudan ta zargi sojojin kasa na Habasha da zartar da hukuncin kisa a kan sojojinta bakwai da kuma wani farar-hula da ke tsare a hannunta. Zargin wanda ke kunshe...

Cire Sashen Jiki: Shekarun Matashin da Sanata Ekweremadu ya Kai Birtaniya

0
Cire Sashen Jiki: Shekarun Matashin da Sanata Ekweremadu ya Kai Birtaniya Hukumar kula da shige da fice ta Najeriya (Nigeria Immigration Service (NIS)) ta ce matashin nan da ake zargin tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan kasar da matarsa Ike Ekweremadu...

‘Yan Bindiga Sun Sace Manoma 22 a Abuja

0
'Yan Bindiga Sun Sace Manoma 22 a Abuja   FCT, Abuja - A kalla mutum 22 ne aka sace a wani gari da ke Abuja bayan harin da wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba suka kai. Da...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta