Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadiyar Kashe Mutane 341 a Chadi
Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadiyar Kashe Mutane 341 a Chadi
Aƙalla mutum 341 ne suka mutu a faɗin ƙasar Chadi sakamakon ambaliya ruwa da ƙasar ke fama da ita tun cikin watan Yuli.
Ofishin kula da ayyukan jin ƙai na Majalisar...
Akwai Yiyuwar Masu Kasuwancin Man Fetur a Najeriya su Fara Daukowa Daga Kasashen Ketare
Akwai Yiyuwar Masu Kasuwancin Man Fetur a Najeriya su Fara Daukowa Daga Kasashen Ketare
FCT, Abuja - Akwai alamun masu kasuwancin man fetur a kasar nan za su fara dauko man fetur daga kasashen ketare.
Matakin na zuwa bayan kamfanin mai...
Harin Bam ya Kashe Mutane 21 a Sudan
Harin Bam ya Kashe Mutane 21 a Sudan
Wata ƙungiyar likitoci a Sudan ta ce aƙalla mutum 21 ne suka mutu, yayin da wasu fiye da 70 suka jikkata sakamakon luguden wuta a wata kasuwa mai cike da cunkoson jama'a...
Matakan da Miyetti Allah ta Dauka Wajen Rage Rikicin Manoma da Makiyaya
Matakan da Miyetti Allah ta Dauka Wajen Rage Rikicin Manoma da Makiyaya
Jihar Kwara - Kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah Cattle Breeders Association (MACBAN), ta bayyana matakin da ta dauka wajen rage rikicin manoma da makiyaya.
Kungiyar MACBAN ta haramtawa yara...
Mutane 7 da Ake Hasashen za su Maye Gurbin Ngelale
Mutane 7 da Ake Hasashen za su Maye Gurbin Ngelale
Wasu sun fara bayyana wadanda suke ganin Shugaba Tinubu zai iya yin amfani da su a mukamin mai magana da yawunsa.
Wa zai canji Ajuri Ngelale?
Ngelale ya ajiye mukamin kakakin shugaban...
Ƴan bindiga Sun Kai Hari Asibiti a Jihar Kaduna
Ƴan bindiga Sun Kai Hari Asibiti a Jihar Kaduna
Birnin-Gwari, Kaduna - Ƴan bindiga sun kai kazamin farmaki asibitin PHC da ke kauyen Kuyallo a ƙaramar hukumar Birnin-Gwari ta jihar Kaduna.
Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun yi awon gaba da...
Sojoji sun Cafke Mata Masu Haɗa Baki da ƴan Bindiga a Kaduna
Sojoji sun Cafke Mata Masu Haɗa Baki da ƴan Bindiga a Kaduna
Jihar Kaduna - Dakarun sojoji sun kama wasu mata guda biyu da ake zargin masu ba ƴan bindiga bayanai ne a jihar Kaduna.
Sojojin sun cafke matan ne da...
Kungiyar NCL ta yi Allah Wadai da Kama Shugabanta
Kungiyar NCL ta yi Allah Wadai da Kama Shugabanta
FCT, Abuja - Kungiyar kwadago ta yi martani bayan jami'an DSS sun kama Joe Ajaero a yau Litinin.
Kungiyar NCL ta yi Allah wadai da lamarin kuma ta bukaci a gaggauta sake...
A Janye Karin Kudin Fetur: DSS ta Mamaye Ofishin SERAP
A Janye Karin Kudin Fetur: DSS ta Mamaye Ofishin SERAP
Abuja - Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun karbe ikon ofishin kungiyar kare hakkin al’umma da tattalin arzikin kasa (SERAP) da ke babban birnin tarayya Abuja.
Mamaye ofishin SERAP...
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta Sanya Ranar Sake Ganawa da ASUU
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta Sanya Ranar Sake Ganawa da ASUU
FCT, Abuja - Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta tabbatar da cewa gwamnati da kusoshin ASUU za su sake ganawa a ranar Laraba, 11 Satumba, 2024.
Wannan na zuwa...