Home Taska Page 14

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Ma’aikatan NAFDAC Sun Tsunduma Yajin Aiki

0
Ma'aikatan NAFDAC Sun Tsunduma Yajin Aiki   Abuja-Ma'aikatan hukumar kula da abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) sun tsunduma yajin aikin sai-baba-ta-gani kan matsalolinsu da aka gaza magancewa. An ce ma'aikatan karkashin kungiyar manyan ma’aikata na hukumomi da kamfanonin mallakar gwamnati, da...

Adadin Malaman Jami’a da Suka Mutu Saboda Rashin Biyan su Albashi – ASUU

0
Adadin Malaman Jami'a da Suka Mutu Saboda Rashin Biyan su Albashi - ASUU   Ƙungiyar malaman jami'a ta Najeriya ta ce ƴanƴanta 84 suka mutu saboda matsin rayuwa da suka shiga bayan an riƙe masu albashi daga watan Mayu zuwa Ogustan...

Rikicin Zaɓen ƙananan Hukumomi: Tinubu ya Umarci ƴansanda su Tabbatar da Tsaro a Jihar...

0
Rikicin Zaɓen ƙananan Hukumomi: Tinubu ya Umarci ƴansanda su Tabbatar da Tsaro a Jihar Ribas   Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi kiran a zauna lafiya a jihar Rivers, inda zaɓen ƙananan hukumomi ya janyo zaman fargaba. Shugaba Tinubu ya kuma umarci...

Sojoji Sun Ceto Mutane 7 da aka Sace, Sun Kashe Ƴan Bindiga 3 a...

0
Sojoji Sun Ceto Mutane 7 da aka Sace, Sun Kashe Ƴan Bindiga 3 a Kaduna   Jihar Kaduna - Sojoji sun bindige ƴan bindiga uku a wani samame a maɓoyarsu da ke jihar Kaduna. Dakarun sojojin sun kuma ceto mutum bakwai daga...

NNPCL Zai Daina Shiga Tsakanin Ƴan Kasuwa da Matatar Dangote

0
NNPCL Zai Daina Shiga Tsakanin Ƴan Kasuwa da Matatar Dangote   FCT, Abuja - Kamfanin man fetur na NNPCL ya fitar da sabuwar sanarwa kan alakarsa da matatar Dangote. NNPCL ya ce zai daina shiga tsakanin yan kasuwa da matatar Dangote a...

Rikici ya Barke a Ribas,Ƴan Bindiga Sun Farmaki Ciyaman

0
Rikici ya Barke a Ribas,Ƴan Bindiga Sun Farmaki Ciyaman   Ribas - Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sun bude wuta kan mai uwa da wabi a sakatariyar karamar hukumar Ikwere da ke jihar Ribas. An ce an samu tashe tashen hankula...

Kotu ta Kakabawa EFCC Takunkumi a Jihohi 10

0
Kotu ta Kakabawa EFCC Takunkumi a Jihohi 10   Abuja - Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Olanipekun Olukoyede ya nuna cewa EFCC ta samu koma baya a ayyukanta. Olanipekun Olukoyede ya ce EFCC ba za ta iya gudanar...

Majalisar Dokoki ta Dakatar da Shugaban Karamar Hukuma a Jihar Legas

0
Majalisar Dokoki ta Dakatar da Shugaban Karamar Hukuma a Jihar Legas   Jihar Legas - Majalisar dokokin jihar Legas ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Alimosho, Jelili Sulaimon, daga kan muƙaminsa. A cewar ƴan majalisar, dakatarwar da aka yi wa shugaban ƙaramar...

Shugabanni ba su da Rigar Kariya a Shari’ar Musulunci – Pantami

0
Shugabanni ba su da Rigar Kariya a Shari'ar Musulunci - Pantami   Tsohon ministan sadarwa a Najeriya, farfesa Isa Ali Pantami ya yi kira da a yi watsi da tsarin ba shugabanni rigar kariya. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa Pantami ya...

An Kama Mutane 3 Bisa Zargin Kashe Mutane 18 a Afirka ta Kudu

0
An Kama Mutane 3 Bisa Zargin Kashe Mutane 18 a Afirka ta Kudu   Rundunar ƴansandan Afirka ta Kudu ta sanar da kama mutum uku bisa zarginsu da kashe wasu mutum 18 ƴanuwan juna a wani ƙauye bayan samamen da jami'anta...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno