Home Taska Page 15

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Shugabanni ba su da Rigar Kariya a Shari’ar Musulunci – Pantami

0
Shugabanni ba su da Rigar Kariya a Shari'ar Musulunci - Pantami   Tsohon ministan sadarwa a Najeriya, farfesa Isa Ali Pantami ya yi kira da a yi watsi da tsarin ba shugabanni rigar kariya. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa Pantami ya...

An Kama Mutane 3 Bisa Zargin Kashe Mutane 18 a Afirka ta Kudu

0
An Kama Mutane 3 Bisa Zargin Kashe Mutane 18 a Afirka ta Kudu   Rundunar ƴansandan Afirka ta Kudu ta sanar da kama mutum uku bisa zarginsu da kashe wasu mutum 18 ƴanuwan juna a wani ƙauye bayan samamen da jami'anta...

Cutar Kwalera ta Kashe Mutane 350 a Najeriya

0
Cutar Kwalera ta Kashe Mutane 350 a Najeriya   Sama da mutum 350 ne cutar kwalera ta kashe a Najeriya a wata tara na farkon wannan shekara, wanda ke nuna ruɓamyar lamarin da kashi 239 idan aka kwatanta da ƙididdigar cutar...

Rundunar ƴansandar Rivers ta Janye Jami’anta Daga Sakatariyar ƙananan Hukumomin Jihar

0
Rundunar ƴansandar Rivers ta Janye Jami'anta Daga Sakatariyar ƙananan Hukumomin Jihar   Rundunar ƴan sandar jihar Rivers ta janye jami'anta daga dukkan sakatariyar ƙananan hukumomi 23 da ke jihar, hakan na zuwa ne bayan kammala zaɓen ƙananan hukumomin tare da rantsar...

Ba na Fargaba Kan Matakin da Tinubu Zai ɗauka Wajen Yin Garambawul a Gwamnatinsa...

0
Ba na Fargaba Kan Matakin da Tinubu Zai ɗauka Wajen Yin Garambawul a Gwamnatinsa - Musawa   Ministar fasaha da raya al'adu ta Najeriya, Hannatu Musawa, ta ce ba ta damu da batun shirin da shugaban ƙasar Bola Ahmed Tinubu ke...

Gwamnatin Najeriya ta Cire Haraji a Kan Iskar Gas da Man Dizil

0
Gwamnatin Najeriya ta Cire Haraji a Kan Iskar Gas da Man Dizil   Gwamnatin Najeriya ta sanar da cire harajin VAT a kan iskar gas da man dizil da sauran su. Ministan kuɗi, Wale Edun ne ya bayyana hakan a lokacin da...

Fada ya Kaure Tsakanin ƙungiyoyin Ƴan Bindiga, Ƴan Ta’adda 20 Sun Mutu

0
Fada ya Kaure Tsakanin ƙungiyoyin Ƴan Bindiga, Ƴan Ta'adda 20 Sun Mutu   Katsina - Wasu ƙungiyoyin 'yan bindiga masu adawa da juna sun yi artabu a jihar Katsina, akalla ƴan ta'adda 20 sun baƙunci lahira. Rahotanni sun nuna ƴan bindigar sun...

Ta’addanci: Lauyoyin Nnamdi Kanu sun Buƙaci Gwamnati ta Janye Zargin da Take Masa

0
Ta'addanci: Lauyoyin Nnamdi Kanu sun Buƙaci Gwamnati ta Janye Zargin da Take Masa   Lauyoyin Nnamdi Kanu, jagoran ƴan awaren Biyafara, sun buƙaci gwamnatin Najeriya ta janye zargin ta'addanci da ake masa, ko kuma a bayar da shi beli domin ya...

Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Ministan Sufurin Singapore Kan Karɓar Kyaututtuka

0
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Ministan Sufurin Singapore Kan Karɓar Kyaututtuka   Kotu a Singapore ta yanke hukuncin ɗaurin shekara ɗaya ga tsohon ministan sufurin ƙasar Subramanian Iswaran bisa samunsa da laifin rashawa da yi wa shari'a karan-tsaye -...

Jami’an Tsaro Sun Kama yan Ta’adda a Abuja

0
Jami'an Tsaro Sun Kama yan Ta'adda a Abuja   FCT, Abuja - Jami'an rudunar yan sandan kasar nan ta bankado maboyar yan ta'adda a yankin Sauka, a hanyar tashar jirgin sama da ke Abuja. Yan sandan sun yi nasarar kama wasu masu...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta