Gwamna El-Rufai ya Ziyarci Asibitin da Aka Kai Wadanda Harin Jirgin Kasa ya Rutsa...
Gwamna El-Rufai ya Ziyarci Asibitin da Aka Kai Wadanda Harin Jirgin Kasa ya Rutsa da su
Wakilin BBC da ya je asibitin ya ce ya ga gawar mutum 7, yayin da wasu 22 kuma ke kwance a bangaren kulawar gaggawa...
Hukumar sa Ido Kan Tallace-Tallace a Afirka ta Kudu ta Haramta Sanya Hoton Mata...
Hukumar sa Ido Kan Tallace-Tallace a Afirka ta Kudu ta Haramta Sanya Hoton Mata a Tallan Barasa
Hukumar da ke sa ido kan tallace- tallace a Afirka ta Kudu ta haramta tallan wata giya mai hoton mata tana mai cewa...
Yanayin Tsaro: Kamfanin Jirgin Saman Azman ya Dakatar da Zirga-Zirga a Kaduna
Yanayin Tsaro: Kamfanin Jirgin Saman Azman ya Dakatar da Zirga-Zirga a Kaduna
Kamfanin jirgin saman Azman ya dakatar da zirga-zirga a jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya kwanaki kadan bayan harin da wasu 'yan bindiga suka kai filin jirgin saman...
‘Yan Bindiga Sun Tayar da Bam a Titin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna
'Yan Bindiga Sun Tayar da Bam a Titin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna
Rahotanni sun ce wasu ƴan bindiga sun tayar da bam a titin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna da ke ɗauke da fasinja 970.
Rahotanni sun ce maharan sun...
Jami’an Tsaron Najeriya Sun Nuna Jajircewa, Sun Cancanci Yabo – Lai Mohammed
Jami'an Tsaron Najeriya Sun Nuna Jajircewa, Sun Cancanci Yabo - Lai Mohammed
Gwamnatin tarayya tace kowace rana Najeriya na ƙara samun aminci da zaman lafiya ta kowane ɓangare.
Ministan yaɗa labarai da Al'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya ce jami'an tsaron Najeriya...
‘Yan Bindiga Sun Sake Hallaka Dandazon Mutane a Kaduna, Zamfara da Neja
'Yan Bindiga Sun Sake Hallaka Dandazon Mutane a Kaduna, Zamfara da Neja
A kalla mutum sama da 40 ne 'yan bindiga suka harbe a wani hari a ƙaramar hukumar Giwa ta jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya.
Maharan sun kai hare-haren...
Sabbin Dokokin da ‘Yan Taliban Suka Kafa a Afghanistan
Sabbin Dokokin da 'Yan Taliban Suka Kafa a Afghanistan
Jami'an ma'aikatar kula da al'umma a Afghanistan na gudanar da bincike a gaban ofisoshin gwamnati domin duba ko tsawon gemun ma'aikata ya kai wanda hukuma ta umarta, kuma suna sanya kayayyaki...
Roman Abramovich na Fama da Rashin Lafiya Mai Alaƙa da Guba
Roman Abramovich na Fama da Rashin Lafiya Mai Alaƙa da Guba
Rahotanni sun ce attajirin kasar Rasha Roman Abramovich na sha fama da rashin lafiya da ake zargin guba ce.
Roman Abramovich mai shiga tsakanin rikicin Ukraine ya nuna alamu na...
‘Yan Bindiga Sun Sace Mutane 40 a Harin da Suka kai Jahar Neja
'Yan Bindiga Sun Sace Mutane 40 a Harin da Suka kai Jahar Neja
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki yankin jihar Neja, sun sace Rabaran da wasu mutane sama da 40.
Wannan na zuwa jim kadan bayan da gwamnati ta...
Rasha ta ja wa Ukraine Asarar $564bn
Rasha ta ja wa Ukraine Asarar $564bn
Yakin Rasha a Ukraine ya ja wa Ukraine asarar fiye da dala biliyan 564 ya yanzu.
Yakin ya lalata mata gine-gine masu muhimmanci da kuma durkushewar ci gaban tattalin arzikinta.
Rasha na ci gaba da...












