Home Taska Page 134

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Minista Sadiya Farouq da Tasirin Manufofin Jin Kai na Gwamnatin Tarayya

0
Minista Sadiya Farouq da Tasirin Manufofin Jin Kai na Gwamnatin Tarayya   Ma'aikatar kula da Harkokin jin kai, agaji da inganta rayuwar al'umma, ta kasance kan gaba wajen tabbatar da manufofin jin kai na gwamnati ya isa ga al'umma, Sai dai...

Dandalin Ci gaba da Farfaɗo da Tafkin Lake Chad Ya Samar da Dabaru Don...

0
Dandalin Ci gaba da Farfaɗo da Tafkin Lake Chad Ya Samar da Dabaru Don Samun Kwanciyar Hankali a Yankin An kammala taron yini biyu, kan ci gaba da farfado da yankin tafkin Chadi a Abuja, tare da yin ƙira ga...

Minista Sadiya Farouq ta yi Allah Wadai da Harin da Aka Kai wa Garuruwa...

0
Minista Sadiya Farouq ta yi Allah Wadai da Harin da Aka Kai wa Garuruwa Biyar a Jahar Plateau Ministar kula da harkokin jin kai, agaji da inganta rayuwar al'umma, Sadiya Umar Farouq ta yi Allah wadai da hare-haren da aka...

Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa

0
Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa   Yara marayu na daga cikin rukunin mutane waɗanda bakasafai al'umma ke damuwa da duba da halin da su ke ciki ba, balle har su kai ga tunanin...

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 19 a Jahar Benue

0
'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 19 a Jahar Benue Wasu tsagerun yan bindiga sun farmaki wasu garuruwa a jihar Benue inda suka hallaka mutane 19 da basu ji ba basu gani ba. Faruwar lamarin ya sanya matasa yin zanga-zanga a babban...

Mun Gano Tushen Harin da ya yi Sanadin Rasa Shugaban Miyetti Allah – Rundunar...

0
Mun Gano Tushen Harin da ya yi Sanadin Rasa Shugaban Miyetti Allah - Rundunar 'Yan Sandan Najeriya Rundunar yan sandan Najeriya a Abuja ta ce ta gano tushen harin da ya yi sanadin rasuwar shugaban Miyetti Allah. Kwamishinan Yan Sanda na...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Benin Biyar

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Benin Biyar   An kashe sojojin Benin biyar a cikin wani harin da 'yan bindiga suka kai a gandun dajin Pendjari da ke arewacin kasar. Yankin arewacin Benin na fuskantar karuwar hare-haren masu ikirarin jihadi. Kazalika yankin ya...

Sojojin Najeriya Sun Lalata Haramtattun Wuraren Tace Man Fetur 30 a Jahohi 3

0
Sojojin Najeriya Sun Lalata Haramtattun Wuraren Tace Man Fetur 30 a Jahohi  3 Dakarun sojan Najeriya sun lalata haramtattun wuraren tace man fetur 30, sannan suka kwashe sama da lita miliyan 12 na gas na ɗin ababen hawa a ayyukan...

‘Yan Sandan Isra’ila Sun Harbe ‘Dan Bindiga da ya Hallaka Mutane 2

0
'Yan Sandan Isra'ila Sun Harbe 'Dan Bindiga da ya Hallaka Mutane 2 'Yan sandan Isra'ila sun ce sun harbe wani dan bindiga da ya harbe mutum biyu tare da raunata wasu 12 a wani harbin kan mai-tsautsayi da ya yi...

Bincike ya Nuna Najeriya ce Kasa ta 3 da Aka fi Cin Naman Kare

0
Bincike ya Nuna Najeriya ce Kasa ta 3 da Aka fi Cin Naman Kare Wani binciken masana ya bayyana cewar Najeriya ce kasa ta 3 da aka fi cin naman kare a duniya, bayan kasashen Koriya ta Kudu da Vietnam. Rahotan...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta