Home Taska Page 135

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Cryptocurrency: Babban Bankin Najeriya ya ci Tarar Bankuna 4 Kan Saɓa Umarnin da ya...

0
Cryptocurrency: Babban Bankin Najeriya ya ci Tarar Bankuna 4 Kan Saɓa Umarnin da ya Bayar Babban Bankin Najeriya CBN ya ci tarar bankunan kasuwanci huɗu a ƙasar saboda saɓa umarnin da ya bayar na haramta gudanar da hulɗa da kuɗin...

Gwamnatin Tarayya ta Saka Mutane 98,000 a Cikin Shirin GEEP 2.0

0
Gwamnatin Tarayya ta Saka Mutane 98,000 a Cikin Shirin GEEP 2.0   Ma'aikatar kula da harkokin jin ƙai, Agaji da inganta rayuwar al'umma, ta kammala shirye-shiryen ƙaddamar da shirin GEEP 2.0 na kamfanonin gwamnati da shirin tallafi a dukkanin jihohi 36...

Gwamnoni da Shugabannin Majalisa za su Gana Kan Matsalolin Tsaro

0
 Gwamnoni da Shugabannin Majalisa za su Gana Kan Matsalolin Tsaro Gwamnonin Najeriya 36 za su yi ganawar gaggawa domin dinke matsalolin da suka addabi kasar nan. Hakazalika, a ganawar tasu, shugabannin majalisu daga jihohi za su halarta, duk dai domin nemo...

Limamin Coci ya Mutu Yayin da Yake Wa’azi Kan Masu Neman Kudin Wuri a...

0
Limamin Coci ya Mutu Yayin da Yake Wa'azi Kan Masu Neman Kudin Wuri a Jahar Ogun   Rahoto ya bayyana yadda wani Limamin coci ya mutu yayin da yake wa'azi kan masu neman kudin wuri. An tattaro cewa, limamin ya caccaki mutanen...

Yajin Aiki: Jerin Sunayen ‘Yan Sanda 9 da Sufeto Janar ya Sallama Daga Aiki

0
Yajin Aiki: Jerin Sunayen 'Yan Sanda 9 da Sufeto Janar ya Sallama Daga Aiki   Hukumar yan sandan Najeriya ta kori jami'anta guda Tara bisa zargin kulla makircin shiga yajin aiki a hukumar. Wasu alamu a Hedkwatar yan sanda ta ƙasa dake...

Rikicin Rasha da Ukraine: Dubban Mazauna Yankin Donbass na Tsere wa Harin

0
Rikicin Rasha da Ukraine: Dubban Mazauna Yankin Donbass na Tsere wa Harin   Dubban mazauna yankin Donbass a gabashin Ukraine na tserewa zuwa yammacin ƙasar. Wakililin BBC Jonathan Beale ya ce sun tarar da wani zungureren cunkoson ababen hawa yayin da tawagarsu...

ɗan Majalisa a Jahar Bauchi ya Nemi a Haramta Daudu a Fili ko kuma...

0
ɗan Majalisa a Jahar Bauchi ya Nemi a Haramta Daudu a Fili ko kuma a ɓoye Wani ƙudiri da aka gabatar a gaban Majalisar Wakilan Najeriya da ke son a yi wa Dokar Haramta Auren Jinsi a kwakwarima ya nemi...

Batanci ga Addini: Maganganun Malamai kan Hukuncin da Kotu ta Yankewa Mubarak Bala

0
Batanci ga Addini: Maganganun Malamai kan Hukuncin da Kotu ta Yankewa Mubarak Bala Guda cikin malaman Addinin islama Sheik Malam Aminu Abubakar mai Diwani ya yaba da hukuncin da babbar kotun jihar Kano ta yanke kan Mubarak Bala. Inda yace abu...

Daga Ƙaramar Hukumar Miga

0
Daga Ƙaramar Hukumar Miga A ƙoƙarinta na tallafawa al'umma mabuƙata a wannan wata na Ramadan mai albarka, yanzu haka gidauniyar mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), (Malam Inuwa Foundation), ta...

Idan Malamai Basu Fadawa Shugabanni Gaskiya a Munbari ba, a Ina Zasu Fada ?

0
Idan Malamai Basu Fadawa Shugabanni Gaskiya a Munbari ba, a Ina Zasu Fada ?   Ita gaskiya, gaskiya ce indai gaskiyar ce. Yayin da aka tozarta gaskiya, ko kuma sai an zabi wanda za'a gayawa gaskiya ma'ana sai masu rauni (Talakawa) za'a...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta