Home Taska Page 136

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

NITDA ta Ƙaddamar da Shirinta na Noman Zamani a Birnin Tarayya Abuja

0
NITDA ta Ƙaddamar da Shirinta na Noman Zamani a Birnin Tarayya Abuja Hukumar (NITDA) ƙarƙashin jagorancin Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), bisa kulawar ma'aikatar sadarwa da tattalin arziƙin zamani, ƙarƙashin jagorancin Farfesa Isah Ali Ibrahim Pantami, (FNCS, FBCS, FIIM), yau...

Kadan Daga Cikin Wadanda Suka Rasa Rayukansu a Harin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna

0
Kadan Daga Cikin Wadanda Suka Rasa Rayukansu a Harin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna A ranar 28 ga watan Maris ɗin 2022 ne wasu ƴan bindiga suka dasa bam a kan hanyar da jirgin ƙasa yake wucewa daga Abuja zuwa Kaduna. Bayan...

Kwale-Kwale ya Nutse da Mutane 20 Yayin da Suke Kokarin Guduwa Daga Harin ‘Yan...

0
Kwale-Kwale ya Nutse da Mutane 20 Yayin da Suke Kokarin Guduwa Daga Harin 'Yan Bindiga a Jahar Neja Kwale-Kwale ya kife da wasu yan gudun hijira akalla 20 yayin da suka tsere daga harin yan bindiga a yankin Munya ta...

Kotu ta Dakatar da Gwamna Ganduje Daga Rushe Shugabancin KACCIMA

0
Kotu ta Dakatar da Gwamna Ganduje Daga Rushe Shugabancin KACCIMA Wata kotun tarayya da ke Jihar Kano wacce alkali Jane Esienanwan Inyang ta yi hukunci, ta dakatar da gwamna Abdullahi Umar Ganduje daga rushe shugabancin KACCIMA. An samu rahoto akan yadda...

Harin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: Na Gargadi Hukumomin Gwamnatin Tarayya Game da Yin Tafiye-Tafiyen...

0
Harin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: Na Gargadi Hukumomin Gwamnatin Tarayya Game da Yin Tafiye-Tafiyen Dare a jirgin - Gwamna El-Rufai Bisa ga alamu ana yar nuna yatsa tsakanin hukumomin gwamnatin tarayya da na jiha game da harin da yan ta'adda...

‘Yan Ta’adda Sun yi Ajalin Jama’a da Dama a Jahar Benue

0
'Yan Ta'adda Sun yi Ajalin Jama'a da Dama a Jahar Benue   Sabon farmakin 'yan ta'adda a garun Naka da ke karamar hukumar Gwer ta jihar Benue ya yi ajalin jama'a masu yawa. An gano cewa miyagun sun bayyana da yawansu a...

Jirgin Kasa na Kaduna-Abuja: Minista Sadiya Umar Farouq ta Jajantawa Waɗanda Harin ya Rutsa...

0
Jirgin Kasa na Kaduna-Abuja: Minista Sadiya Umar Farouq ta Jajantawa Waɗanda Harin ya Rutsa da su Ministan kula da Harkokin jin kai agajin gaggawa da inganta rayuwar al'umma, Sadiya Umar Farouq ta aika sakon ta’aziyya zuwa ga iyalan waɗanda suka...

Yanayin Tsaro: Baya ga Azman, Kamfanin Jiragen Sama na Air Peace ya Dakatar da...

0
Yanayin Tsaro: Baya ga Azman, Kamfanin Jiragen Sama na Air Peace ya Dakatar da Aiki a Kaduna   Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa, kamfanin jiragen sama na Air Peace ya dakatar da ayyukansa zuwa filin jirgin sama na Kaduna. Wata majiya...

Yajin Aikin ASUU: Za mu Mayar da Titunan Abuja Ajujuwanmu Har Zuwa Lokacin da...

0
Yajin Aikin ASUU: Za mu Mayar da Titunan Abuja Ajujuwanmu Har Zuwa Lokacin da aka Bude Makarantu - NANS  Daliban Najeriya karkashin kungiyar NANS za su cigaba da yin zanga-zanga a titunan Abuja kan yajin aikin da ASUU ke yi. Sunday...

An Harbi Tsohon Mataimakin Gwamnan Zamfara, Ibrahim Wakkala a Harin Jirgin Kasar Abuja-Kaduna

0
An Harbi Tsohon Mataimakin Gwamnan Zamfara, Ibrahim Wakkala a Harin Jirgin Kasar Abuja-Kaduna Tsohon mataimakin gwamnan Zamfara, Ibrahim Wakkala, na a cikin jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja da aka kaiwa hari a ranar Litinin. Wakkala ya samu rauni ta sanadiyar harbin...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno