Home Taska Page 137

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Yajin Aikin ASUU: Za mu Mayar da Titunan Abuja Ajujuwanmu Har Zuwa Lokacin da...

0
Yajin Aikin ASUU: Za mu Mayar da Titunan Abuja Ajujuwanmu Har Zuwa Lokacin da aka Bude Makarantu - NANS  Daliban Najeriya karkashin kungiyar NANS za su cigaba da yin zanga-zanga a titunan Abuja kan yajin aikin da ASUU ke yi. Sunday...

An Harbi Tsohon Mataimakin Gwamnan Zamfara, Ibrahim Wakkala a Harin Jirgin Kasar Abuja-Kaduna

0
An Harbi Tsohon Mataimakin Gwamnan Zamfara, Ibrahim Wakkala a Harin Jirgin Kasar Abuja-Kaduna Tsohon mataimakin gwamnan Zamfara, Ibrahim Wakkala, na a cikin jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja da aka kaiwa hari a ranar Litinin. Wakkala ya samu rauni ta sanadiyar harbin...

Adadin Mutanen da Suka Rasa Rayukansu a Harin Jirgin Kasar Abuja-Kaduna

0
Adadin Mutanen da Suka Rasa Rayukansu a Harin Jirgin Kasar Abuja-Kaduna Wata majiya a kusa da tsahar jirgin ƙasa dake Rigasa Kaduna ta ce ana tsammanin fasinjoji Bakwai suka mutu a harin. Tuni dai hukumar sufurin jiragen ƙasa ta kasa ta...

Gwamna El-Rufai ya Ziyarci Asibitin da Aka Kai Wadanda Harin Jirgin Kasa ya Rutsa...

0
Gwamna El-Rufai ya Ziyarci Asibitin da Aka Kai Wadanda Harin Jirgin Kasa ya Rutsa da su Wakilin BBC da ya je asibitin ya ce ya ga gawar mutum 7, yayin da wasu 22 kuma ke kwance a bangaren kulawar gaggawa...

Hukumar sa Ido Kan Tallace-Tallace a Afirka ta Kudu ta Haramta Sanya Hoton Mata...

0
Hukumar sa Ido Kan Tallace-Tallace a Afirka ta Kudu ta Haramta Sanya Hoton Mata a Tallan Barasa Hukumar da ke sa ido kan tallace- tallace a Afirka ta Kudu ta haramta tallan wata giya mai hoton mata tana mai cewa...

Yanayin Tsaro: Kamfanin Jirgin Saman Azman ya Dakatar da Zirga-Zirga a Kaduna

0
Yanayin Tsaro: Kamfanin Jirgin Saman Azman ya Dakatar da Zirga-Zirga a Kaduna Kamfanin jirgin saman Azman ya dakatar da zirga-zirga a jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya kwanaki kadan bayan harin da wasu 'yan bindiga suka kai filin jirgin saman...

‘Yan Bindiga Sun Tayar da Bam a Titin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Tayar da Bam a Titin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna Rahotanni sun ce wasu ƴan bindiga sun tayar da bam a titin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna da ke ɗauke da fasinja 970. Rahotanni sun ce maharan sun...

Jami’an Tsaron Najeriya Sun Nuna Jajircewa, Sun Cancanci Yabo – Lai Mohammed

0
Jami'an Tsaron Najeriya Sun Nuna Jajircewa, Sun Cancanci Yabo - Lai Mohammed Gwamnatin tarayya tace kowace rana Najeriya na ƙara samun aminci da zaman lafiya ta kowane ɓangare. Ministan yaɗa labarai da Al'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya ce jami'an tsaron Najeriya...

‘Yan Bindiga Sun Sake Hallaka Dandazon Mutane a Kaduna, Zamfara da Neja

0
'Yan Bindiga Sun Sake Hallaka Dandazon Mutane a Kaduna, Zamfara da Neja A kalla mutum sama da 40 ne 'yan bindiga suka harbe a wani hari a ƙaramar hukumar Giwa ta jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya. Maharan sun kai hare-haren...

Sabbin Dokokin da ‘Yan Taliban Suka Kafa a Afghanistan

0
Sabbin Dokokin da 'Yan Taliban Suka Kafa a Afghanistan   Jami'an ma'aikatar kula da al'umma a Afghanistan na gudanar da bincike a gaban ofisoshin gwamnati domin duba ko tsawon gemun ma'aikata ya kai wanda hukuma ta umarta, kuma suna sanya kayayyaki...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta