Home Taska Page 138

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Roman Abramovich na Fama da Rashin Lafiya Mai Alaƙa da Guba

0
Roman Abramovich na Fama da Rashin Lafiya Mai Alaƙa da Guba Rahotanni sun ce attajirin kasar Rasha Roman Abramovich na sha fama da rashin lafiya da ake zargin guba ce. Roman Abramovich mai shiga tsakanin rikicin Ukraine ya nuna alamu na...

‘Yan Bindiga Sun Sace Mutane 40 a Harin da Suka kai Jahar Neja

0
'Yan Bindiga Sun Sace Mutane 40 a Harin da Suka kai Jahar Neja Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki yankin jihar Neja, sun sace Rabaran da wasu mutane sama da 40. Wannan na zuwa jim kadan bayan da gwamnati ta...

Rasha ta ja wa Ukraine Asarar $564bn

0
Rasha ta ja wa Ukraine Asarar $564bn   Yakin Rasha a Ukraine ya ja wa Ukraine asarar fiye da dala biliyan 564 ya yanzu. Yakin ya lalata mata gine-gine masu muhimmanci da kuma durkushewar ci gaban tattalin arzikinta. Rasha na ci gaba da...

Ricikin Rasha da Ukraine: Kamfanin Barasa na Heineken ya Fice Daga Rasha

0
Ricikin Rasha da Ukraine: Kamfanin Barasa na Heineken ya Fice Daga Rasha   Kamfanin da ke samar da barasa na Heineken ya ce ya fice daga Rasha. Kamfanin ya kasance na baya baya bayan nan daga cikin jerin kamfanonin kasashen Yamma da...

Corona: Yaduwar Cutar ta sa an Sake Kulle Birnin Shanghai na Kasar China

0
Corona: Yaduwar Cutar ta sa an Sake Kulle Birnin Shanghai na Kasar China Dokar yaki da cutar corona a babban birni mafi hada-hadar kasuwanci a duniya wato Shanghai da ke China. An sanar cewa rabin mazauna birnin da ke yammaci su...

Ukraine ta Bayyana Cewa Babu Wani Tsari na Kwashe Fararen-Hula Daga Kasar a Yau

0
Ukraine ta Bayyana Cewa Babu Wani Tsari na Kwashe Fararen-Hula Daga Kasar a Yau Mataimakiyar firaiministan Ukraine ta ce babu wani shiri na bude kafofin ficewa daga kasar domin kwashe fararen-hular da suka makale a biranen kasar a yau. Iryna Vereshchuk...

Safarar Miyagun Kwayoyi: Ma’aikatan Gidan Gyaran Hali Sun Isa Kotu Domin Tafiya da Abba...

0
Safarar Miyagun Kwayoyi: Ma'aikatan Gidan Gyaran Hali Sun Isa Kotu Domin Tafiya da Abba Kyari   Labarin da ke iso mu yanzun nan ya bayyana cewa, tuni ma’aikatan gidan gyaran hali na Kuje suka isa babban kotun tarayya, inda ake sauraraan...

Kotu a Babban Birnin Tarayya ta Gamsu da Nuna Adawa da ba da Belin...

0
Kotu a Babban Birnin Tarayya ta Gamsu da Nuna Adawa da ba da Belin Abba Kyari   Wata kotu a babban birnin tarayya ta yi zama, ta duba yiwuwar ba da belin DCP Abba Kyari da ake zargi da harkallar kwayoyi. Kotun...

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Hedkwatar ‘Yan Sanda a Jahar Imo

0
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Hedkwatar 'Yan Sanda a Jahar Imo   Yan bindiga sun kai mummunan hari wata Hedkwatar yan sanda a Imo, mutane yankin sun tsorata sun yi takan su. Wani mazaunin yankin ya ce Artabun da aka yi tsakankin...

Tsohuwar Ministar Buhari ta Bayyana Yadda ta Ci gaba da Rayuwa Bayan Badakatar kwalin...

0
Tsohuwar Ministar Buhari ta Bayyana Yadda ta Ci gaba da Rayuwa Bayan Badakatar kwalin NYSC Kemi Adeosun ta bayyana irin halin da ta riski kanta a ciki bayan badakatar satifiket dinta. Tsohuwar ministar ta bayyana cewa bayan afkuwar lamarin ta kan...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta