Corona: Yaduwar Cutar ta sa an Sake Kulle Birnin Shanghai na Kasar China

Dokar yaki da cutar corona a babban birni mafi hada-hadar kasuwanci a duniya wato Shanghai da ke China.

An sanar cewa rabin mazauna birnin da ke yammaci su zauna a gida tsawon kwanaki biyar, yayin da za a ci gaba da gwaji.

Rahotanni sun ce a yanzu an raba birnin mai mutane miliyan 25 kashi biyu, sannan an fara gwajin gama- gari.

Kantunan sayar da kaytan masarufi ne kadai aka amince su bude, sannan ma’aikatan lafiya ne kadai aka maince su fita sai kuma wadanda fita ta kama su dole.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here