Home Taska Page 139

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Shugaban Ukraine ya Sake Kira ga Gwamnatocin ƙasashen Yammaci da su ba Shi Makamai

0
Shugaban Ukraine ya Sake Kira ga Gwamnatocin ƙasashen Yammaci da su ba Shi Makamai   Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya yi kira ga gwamnatocin ƙasashen yammaci su ba shi jirage da tankokin yaƙi da makaman kakkabo makami mai linzami. A jawabin da...

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Neja Sun Kama Mai Kai wa ‘Yan Bindiga Abinci

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Neja Sun Kama Mai Kai wa 'Yan Bindiga Abinci Rundunar ‘yan sandan Jihar Neja ta yi ram da wani Umar Dauda, mai shekaru 20 da ake zargin yana kai wa ‘yan ta’addan jihar kayan abinci. An samu...

Abu Mai Fashewa ya Fashe a Yakin Rigasa da ke Jahar Kaduna

0
Abu Mai Fashewa ya Fashe a Yakin Rigasa da ke Jahar Kaduna   Mazauna yankin rigasa sun shiga ruɗani, yayin da wani abu mai fashewa ya fashe a daren Juma'a kusa da mai P.O.S, wajen wani masallaci. Lamarin ya ritsa da mutane...

Mata Sun Fito Zanga-Zanga Kan Adawa da Rufe Makarantun Mata a Afghanistan

0
Mata Sun Fito Zanga-Zanga Kan Adawa da Rufe Makarantun Mata a Afghanistan Mata da dama sun fito zanga-zanga domin adawa da matakin gwamnatin Taliban na rufe makarantun sakandare na mata. Matan sun fito rike da kwalaye da ke dauke da bayanin...

Jami’an China Sun Tabbatar da Cewa Babu Wanda ya Tsira da Ransa a Jirgin...

0
Jami'an China Sun Tabbatar da Cewa Babu Wanda ya Tsira da Ransa a Jirgin da ya yi hatsari   Jami'an China sun tabbatar da cewa babu wanda ya tsira da ransa sakamakon hatsarin jirgin saman fasinja a lardin Guangxi a ranar...

Jami’an Ukraine 300 ne Suka Rasa Rayukansu a Harin da Rasha ta Kai Birnin...

0
Jami'an Ukraine 300 ne Suka Rasa Rayukansu a Harin da Rasha ta Kai Birnin Mariupol Mun sami karin bayanai kan harin sama da dakarun Rasha suka kai a birnin Mariupol na kudancin Ukraine. Kawo yanzu, ba a san yawan wadanda suka...

kudaden Paris Club: Kotu ta yi Watsi da Karar da Manyan Lauyoyin Gwamnatin Jahohi...

0
kudaden Paris Club: Kotu ta yi Watsi da Karar da Manyan Lauyoyin Gwamnatin Jahohi 36 Suka Shigar Kan Gwamnatin Tarayya   Abuja- Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da manyan lauyoyin gwamnatin jihohi 36 suka shigar...

An Tsinci Gawar Jarumar Fim a Dakin Otel a Jahar Benue

0
An Tsinci Gawar Jarumar Fim a Dakin Otel a Jahar Benue Rundunar yan sanda na Jihar Benue ta tabbatar da cewa an tsinci gawar wata Takor Veronica a dakin otel a unguwar Nyinma. Yan sanda sun ce an tarar da gawarta...

Sojan Najeriya ya harbe Fararen Hula 3 Tare da Raunata Mutane 13

0
Sojan Najeriya ya harbe Fararen Hula 3 Tare da Raunata Mutane 13 Wani sojan Najeriya da ake zargin yana tu'ammali da miyagun kwoyoyi ya harbe akalla fararen hula uku har lahira kuma ya raunata wasu mutum 13 yayin wani harbin...

Hukumomi Sun ƙwace Helikwaftoci da Otel Mallakin Tsohon Ministan Harkokin Waje na Zambia

0
Hukumomi Sun ƙwace Helikwaftoci da Otel Mallakin Tsohon Ministan Harkokin Waje na Zambia Hukumomi sun kama tsohon ministan harokoin waje na Zambia Joseph Malanji kan tuhumar da suke ma sa ta halarta kudin haram. Gwamnatin kasar ta ce Mista malanji ya...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno