Gwamnatin Taliban ta Haramta Cuɗanyar Mata da Maza a Wuraren Shakatawa a Kabul

 

Gwamnatin Taliban a Afghanistan ta ce daga yanzu maza da mata ba za su tafi wuraren shakatawa ba lokaci guda a Kabul.

Sanarwar da gwamnatin ta fitar ta ce a wasu kwanaki na mako, “mata masu sanye da nikabi” ne za su tafi wuraren shakatawar kuma Taliban ba ta da ƴancin zuwa wuraren a kwanakin.

Sanarwar ta ce an ware wa maza ranakin Laraba da Alhamis da Juma’a da Asabar, mata kuma a ranakun Lahadi da Litinin da Talata.

Taliban ya kuma buƙaci mata su sanya nikabi a wuraren shakatawar ko kuma su fuskanci fushin hukuma.

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here