Home Taska Page 140

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Sojan Najeriya ya harbe Fararen Hula 3 Tare da Raunata Mutane 13

0
Sojan Najeriya ya harbe Fararen Hula 3 Tare da Raunata Mutane 13 Wani sojan Najeriya da ake zargin yana tu'ammali da miyagun kwoyoyi ya harbe akalla fararen hula uku har lahira kuma ya raunata wasu mutum 13 yayin wani harbin...

Hukumomi Sun ƙwace Helikwaftoci da Otel Mallakin Tsohon Ministan Harkokin Waje na Zambia

0
Hukumomi Sun ƙwace Helikwaftoci da Otel Mallakin Tsohon Ministan Harkokin Waje na Zambia Hukumomi sun kama tsohon ministan harokoin waje na Zambia Joseph Malanji kan tuhumar da suke ma sa ta halarta kudin haram. Gwamnatin kasar ta ce Mista malanji ya...

Shugabannin Kasashen da ke Mambobin NATO Sun Isa Birnin Brussels Domin Taron ƙoli Kan...

0
Shugabannin Kasashen da ke Mambobin NATO Sun Isa Birnin Brussels Domin Taron ƙoli Kan ƙasar Ukraine Shugabannin kasashen da ke mambobin kungiyar tsaro ta Nato sun isa birnin Brussels domin duba matakan da suka dace su dauka domin mayar wa...

‘Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe ‘Yar Majalisar Kasar Somaliya

0
'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe 'Yar Majalisar Kasar Somaliya   Akalla mutum 15, ciki har da wata 'yar majalisar kasar Somaliya sun halaka, bayan da wasu 'yan kunar bakin wake suka kai hare-hare biyu a garin Beledweyn na tsakiyar kasar. Firaminista...

Kyautar da Fasinja ya Bawa Direban NAPEP Bayan Dawo Masa da Wayoyinsa Guda 10

0
Kyautar da Fasinja ya Bawa Direban NAPEP Bayan Dawo Masa da Wayoyinsa Guda 10   Gaskiyar wani direban keke napep ya ya narkar da zukatan jama'a a shafukan sada zumunta tare da sanya jama'a cikin mamaki. Direban dan Najeriya ya gano cewa...

Ministan Sadarwa ya Halarci Taron ƙungiyar ɗalibai Kan Harkokin Tsaro

0
Ministan Sadarwa ya Halarci Taron ƙungiyar ɗalibai Kan Harkokin Tsaro Mai girma ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Farfesa Isah Ali Ibrahim Pantami, (FNCS, FBCS, FIIM) ya halarci babban taron shekarar 2022 na ƙungiyar ɗalibai ta ƙasa, "National Association of...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 da Sace 16 Tsakanin 14 da 19 ga...

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 da Sace 16 Tsakanin 14 da 19 ga Watan Maris a Jahar Kaduna - Nagwari An rahoto cewa yan bindiga sun kashe mutane biyar sannan suka yi garkuwa da wasu da dama. Shugaban wata kungiya...

Rikicin Rasha da Ukraine: Australia ta Haramta Shigar da Duwatsu Masu Daraja Rasha

0
Rikicin Rasha da Ukraine: Australia ta Haramta Shigar da Duwatsu Masu Daraja Rasha   Australia ta haramta fitar da duwatsun alumina da bauxite masu daraja zuwa Rasha saboda mamayar da ta yi wa Ukraine. Australia ce ƙasar da ke samar wa Rasha...

Rikicin Kasashen Biyu: Rasha ta Tabbatar da Kashe Jami’in Sojanta a Ukraine

0
Rikicin Kasashen Biyu: Rasha ta Tabbatar da Kashe Jami'in Sojanta a Ukraine Hukumomi a Rasha sun tabbatar da mutuwar mataimakin kwamandan a rundunar sojan ƙasar ta Black Sea Fleet, Kyaftin Andrei Paly, a filin yaƙi na garin Mariupol. Har yanzu ana...

Gwamnatin Tarayya ta Ƙaddamar da Tsarin Samun Sana’ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da...

0
Gwamnatin Tarayya ta Ƙaddamar da Tsarin Samun Sana'ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B Ministar Harkokin Jin kai Agajin gaggawa da inganta rayuwar Al'umma, Sadiya Umar Farouq,...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta