An Tsinci Gawar Jarumar Fim a Dakin Otel a Jahar Benue
An Tsinci Gawar Jarumar Fim a Dakin Otel a Jahar Benue
Rundunar yan sanda na Jihar Benue ta tabbatar da cewa an tsinci gawar wata Takor Veronica a dakin otel a unguwar Nyinma.
Yan sanda sun ce an tarar da gawarta...
Sojan Najeriya ya harbe Fararen Hula 3 Tare da Raunata Mutane 13
Sojan Najeriya ya harbe Fararen Hula 3 Tare da Raunata Mutane 13
Wani sojan Najeriya da ake zargin yana tu'ammali da miyagun kwoyoyi ya harbe akalla fararen hula uku har lahira kuma ya raunata wasu mutum 13 yayin wani harbin...
Hukumomi Sun ƙwace Helikwaftoci da Otel Mallakin Tsohon Ministan Harkokin Waje na Zambia
Hukumomi Sun ƙwace Helikwaftoci da Otel Mallakin Tsohon Ministan Harkokin Waje na Zambia
Hukumomi sun kama tsohon ministan harokoin waje na Zambia Joseph Malanji kan tuhumar da suke ma sa ta halarta kudin haram.
Gwamnatin kasar ta ce Mista malanji ya...
Shugabannin Kasashen da ke Mambobin NATO Sun Isa Birnin Brussels Domin Taron ƙoli Kan...
Shugabannin Kasashen da ke Mambobin NATO Sun Isa Birnin Brussels Domin Taron ƙoli Kan ƙasar Ukraine
Shugabannin kasashen da ke mambobin kungiyar tsaro ta Nato sun isa birnin Brussels domin duba matakan da suka dace su dauka domin mayar wa...
‘Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe ‘Yar Majalisar Kasar Somaliya
'Yan Kunar Bakin Wake Sun Kashe 'Yar Majalisar Kasar Somaliya
Akalla mutum 15, ciki har da wata 'yar majalisar kasar Somaliya sun halaka, bayan da wasu 'yan kunar bakin wake suka kai hare-hare biyu a garin Beledweyn na tsakiyar kasar.
Firaminista...
Kyautar da Fasinja ya Bawa Direban NAPEP Bayan Dawo Masa da Wayoyinsa Guda 10
Kyautar da Fasinja ya Bawa Direban NAPEP Bayan Dawo Masa da Wayoyinsa Guda 10
Gaskiyar wani direban keke napep ya ya narkar da zukatan jama'a a shafukan sada zumunta tare da sanya jama'a cikin mamaki.
Direban dan Najeriya ya gano cewa...
Ministan Sadarwa ya Halarci Taron ƙungiyar ɗalibai Kan Harkokin Tsaro
Ministan Sadarwa ya Halarci Taron ƙungiyar ɗalibai Kan Harkokin Tsaro
Mai girma ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Farfesa Isah Ali Ibrahim Pantami, (FNCS, FBCS, FIIM) ya halarci babban taron shekarar 2022 na ƙungiyar ɗalibai ta ƙasa, "National Association of...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 da Sace 16 Tsakanin 14 da 19 ga...
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 da Sace 16 Tsakanin 14 da 19 ga Watan Maris a Jahar Kaduna - Nagwari
An rahoto cewa yan bindiga sun kashe mutane biyar sannan suka yi garkuwa da wasu da dama.
Shugaban wata kungiya...
Rikicin Rasha da Ukraine: Australia ta Haramta Shigar da Duwatsu Masu Daraja Rasha
Rikicin Rasha da Ukraine: Australia ta Haramta Shigar da Duwatsu Masu Daraja Rasha
Australia ta haramta fitar da duwatsun alumina da bauxite masu daraja zuwa Rasha saboda mamayar da ta yi wa Ukraine.
Australia ce ƙasar da ke samar wa Rasha...
Rikicin Kasashen Biyu: Rasha ta Tabbatar da Kashe Jami’in Sojanta a Ukraine
Rikicin Kasashen Biyu: Rasha ta Tabbatar da Kashe Jami'in Sojanta a Ukraine
Hukumomi a Rasha sun tabbatar da mutuwar mataimakin kwamandan a rundunar sojan ƙasar ta Black Sea Fleet, Kyaftin Andrei Paly, a filin yaƙi na garin Mariupol.
Har yanzu ana...