Gwamnatin Tarayya ta Ƙaddamar da Tsarin Samun Sana’ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da...
Gwamnatin Tarayya ta Ƙaddamar da Tsarin Samun Sana'ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B
Ministar Harkokin Jin kai Agajin gaggawa da inganta rayuwar Al'umma, Sadiya Umar Farouq,...
Hukumar Kwastam ta Kama Motar Dangote Makare da Shinkafar Waje 250
Hukumar Kwastam ta Kama Motar Dangote Makare da Shinkafar Waje 250
Hukumar kwastam a Najeriya ta yi nasarar cafke wata motar Dangote makare da shinkafar waje.
Hukumar ta bayyana kame motar dauke da buhuna 250 na haramtacciyar shinkafar ta kasar waje.
Hakazalika...
Shugaban Kasar Syria ya Zargi Kasashen Yamma da Tayar da Yakin Ukraine
Shugaban Kasar Syria ya Zargi Kasashen Yamma da Tayar da Yakin Ukraine
Shugaban Syria Bashar al-Asad ya zargi kasashen yamma da tayar da yakin Ukraine.
"Kasashen yamma na fakewa da taimakawa al'ummar duniya, amma a lokaci guda kuma suna aikata laifukan...
Rundunar Sojin Najeriya ta Tarwatsa Sansanin Boko Haram da Kuɓutar da Mutane 30 a...
Rundunar Sojin Najeriya ta Tarwatsa Sansanin Boko Haram da Kuɓutar da Mutane 30 a Jahar Borno
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation Desert Sanity sun samu nasarar tarwatsa sansanonin ‘yan ƙungiyar ISWAP da Boko Haram a ƙauyukan...
‘Yan Sandan Najeriya Sun Kama Kasurgumin Mai Garkuwa da Mutane a Hanyar Abuja-Kaduna
'Yan Sandan Najeriya Sun Kama Kasurgumin Mai Garkuwa da Mutane a Hanyar Abuja-Kaduna
Yan sanda a Najeriya sun ce sun kama wani da ake zargin kasurgumin mai garkuwa da mutane ne tare da wasu mutum 29 na daban,
'Yan sandan sun...
Yadda Mutane 18 Suka Tsallake Rijiya da Baya a Jahar Kwara
Yadda Mutane 18 Suka Tsallake Rijiya da Baya a Jahar Kwara
Allah ya kawo wani lamarin wuta da sauki yayin da wata Motar Bus dake tsakar tafiya a kan titi makare da mutane ta kama da wuta.
Mutum 18 dake cikin...
Bayan Karbar Kudin Fansa N1m: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutumin da Suka Sace a...
Bayan Karbar Kudin Fansa N1m: 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutumin da Suka Sace a Jahar Kaduna
'Yan bindiga sun halaka wani bawan Allah da suka sace bayan sun karbe kudin fansa.
Labarin mutuwar ya zo ne a daren Talata bayan yan...
Shugaban Kasar Amurka ya Saka Hannu Kan Odar Zartarwa ta Kasuwancin Crypto
Shugaban Kasar Amurka ya Saka Hannu Kan Odar Zartarwa ta Kasuwancin Crypto
Wata sabuwa odar zartarwa wacce Shugaba Joe Biden ya sanya wa hannu ta ba da cikakken hasken sauyin rayuwa ga 'yan crypto a Amurka.
Odar ta zartarwa ta yi...
Jerin Sunayen Kayayyakin da Gwamnatin Rasha ta Hana a Shigar da su ƙasarta
Jerin Sunayen Kayayyakin da Gwamnatin Rasha ta Hana a Shigar da su ƙasarta
Gwamnatin Rasha ta sanar da jerin kayayyaki fiye da 200 da ta hana shiga da su ƙasar daga ƙasashen waje.
Kayayyakin sun ƙunshi na sadarwa da harkokin lafiya,...
Hukumar Kwastam ta Kama Buhunhunan Naman Jaki da Darajar Kuɗin Naman ta kai Naira...
Hukumar Kwastam ta Kama Buhunhunan Naman Jaki da Darajar Kuɗin Naman ta kai Naira 42m a Jahar Kebbi
Hukumar hana fasa ƙwauri a Najeriya ta kwastam ta ce ta kama buhunhunan naman jaki 1,390 da ake shirin yin safararsu a...