Jami’an Tsaro Sun Kama Masu Zanga-Zanga 42 a Ghana
Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Zanga-Zanga 42 a Ghana
‘Yan sanda a Ghana sun ce sun damke mutane 42 cikin masu zanga-zanga a Accra, babban birnin ƙasar.
Hakan ya biyo rikicin da ya faru bayan cin karo da ƴansanda da masu...
Ambaliyar Maiduguri: Gwamna Zulum ya Kafa Kwamitin Rabon Kayan Tallafi
Ambaliyar Maiduguri: Gwamna Zulum ya Kafa Kwamitin Rabon Kayan Tallafi
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya kafa kwamitin rabon kayan tallafi ga mutanen da iftila’in ambliya ya shafa a Maiduguri, babban birnin jihar.
Wata sanarwa da sakataren gwamnatin jihar Bukar...
Bayan watanni 7: Daliban Jami’ar Gusau Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan Bindiga
Bayan watanni 7: Daliban Jami'ar Gusau Sun Kubuta Daga Hannun 'Yan Bindiga
Jihar Zamfara - Dalibai da malaman jami'ar tarayya ta Gusau (FUG) sun shaki iskar yanci bayan shafe akalla watanni bakwai a hannun yan bindiga.
A watan Satumba, 2023 ne...
Jihohin Najeriya 17 za su Fuskanci Ruwan Sama Kamar da Bakin Kwarya – NiMET
Jihohin Najeriya 17 za su Fuskanci Ruwan Sama Kamar da Bakin Kwarya - NiMET
Abuja - Hukumar da ke hasashen yanayi a Najeriya, NiMET ta bayyana cewa wasu jihohin Najeriya za su fuskanci ruwan sama kamar da bakin kwarya.
Hukumar ta...
Zaɓen Edo: ‘Yansanda sun Kama Mutane Biyu Bisa Zargin Tayar da Tarzoma
Zaɓen Edo: ‘Yansanda sun Kama Mutane Biyu Bisa Zargin Tayar da Tarzoma
'da ke gudanar a yau Asabar.
Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ‘yansandan ƙasar, ACP Olumuyiwa Adejobi, ya fitar ranar Asabar, ya ce ‘yansandan sun kama mutanen biyu masu...
Dan Takarar PDP ya Nuna Damuwa Kan Barazanar Tsaro a Zaɓen Jihar Edo
Dan Takarar PDP ya Nuna Damuwa Kan Barazanar Tsaro a Zaɓen Jihar Edo
Dan takarar jam'iyyar PDP a zaɓen gwamnan jihar Edo, Asue Ighodalo ya nuna damuwarsa kan barazanar tsaro a yayin da ake tsaka da kaɗa ƙuri'a a zaɓen.
Yayin...
Zaɓen Edo: EFCC ta Kama Mutane da Take Zargi da Sayen ƙuri’a
Zaɓen Edo: EFCC ta Kama Mutane da Take Zargi da Sayen ƙuri’a
Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFCC, sun kama wasu mutane da suke zargi da sayen ƙuri’a a zaɓen gwamnan jihar Edo da ke...
‘Yan Sanda Sun Kashe Kasurgumin Ɗan Ta’adda, Dan Kundu
'Yan Sanda Sun Kashe Kasurgumin Ɗan Ta'adda, Dan Kundu
Jihar Katsina - Rundunar yan sanda ta sake hallaka wani rikakken dan ta'adda a jihar Katsina, Dan Kundu.
Rahotanni sun tabbatar da cewa Dan Kundu kani ne ga kasurgumin dan bindiga, Usman...
Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane, Sun Kwato Makamai a Jihar Taraba
Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane, Sun Kwato Makamai a Jihar Taraba
Jihar Taraba - Dakarun sojoji na 'Operation Whirl Stroke' sun cafke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a ƙaramar hukumar Karim Lamido ta jihar...
Kungiyar Al-Qaeda ta Kashe Mutane Fiye da 70 a Mali
Kungiyar Al-Qaeda ta Kashe Mutane Fiye da 70 a Mali
Fiye da mutum 70 aka kashe sannan aka jikkata wasu 200 a wani hari da masu iƙirarin jihadi suka kai Bamako, babban birnin Mali, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na...













