Tsohuwar Minista Mrs Sarah Ochekpe ta Magantu Kan Hukuncin da Kotu ta Yanke mata
Tsohuwar Minista Mrs Sarah Ochekpe ta Magantu Kan Hukuncin da Kotu ta Yanke mata
Mrs Sarah Ochekpe, Tsohuwar Ministan Albarkatun Ruwa ta kotu ta yanke wa hukuncin daurin shekaru 3 kan zargin karbar N450m ta ce bata gamsu da hukuncin...
Hukumar NDLEA ta ƙona Hekta 250 na Gonar Tabar Wiwi Tare da Kama Mutane...
Hukumar NDLEA ta ƙona Hekta 250 na Gonar Tabar Wiwi Tare da Kama Mutane 13 a Jahar Ondo
Hukumar yaƙi da miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta NDLEA ta ce ta ƙona hekta 255 na gonar tabar wiwi tare da kama...
Minista Sadiya Umar Farouq ta Jajantawa Waɗanda Gobarar Sansanin ‘Yan Gudun Hijira ta Shafa...
Minista Sadiya Umar Farouq ta Jajantawa Waɗanda Gobarar Sansanin 'Yan Gudun Hijira ta Shafa a Borno
Ministan Ma’aikatar kula da Al'amuran jin kai da sarrafa annoba da ci gaban al’umma, Ta jajantawa waɗanda gobarar ta shafa.
Maigirma Ministar ma’aikatar Al'amuran jin...
NITDA ta Fara ba da Horon Noman Zamani ga Manoma 100 a Jihar Ogun
NITDA ta Fara ba da Horon Noman Zamani ga Manoma 100 a Jihar Ogun
A bisa kan layin tsarin tattalin arziƙin zamani kan tsare-tsaren zamar da Nageriya cikakkiyar ƙasa mai amfani da fasahar zamani, a hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani...
NITDA ta ba wa F.U.D Gudumawar Na’ura Mai Ƙwakwalwa Guda 150
NITDA ta ba wa F.U.D Gudumawar Na'ura Mai Ƙwakwalwa Guda 150
Hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), ƙarƙashin jagorancin Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), bisa kulawar ma'aikatar sadarwa da tattalin arziƙin zamani, ƙarƙashin jagorancin Farfesa Isah Ali Ibrahim...
Bisa Kuskure: Sojojin Najeriya Sun Kashe Yara 7 Tare da Jikkata 5
Bisa Kuskure: Sojojin Najeriya Sun Kashe Yara 7 Tare da Jikkata 5
Sojojin Najeriya sun yi kuskuren kashe yara bakwai tare da jikkata wasu biyar a wani harin sama da suka kai a yankin Maradi na Jamhuriyyar Nijar, kamar yadda...
Tsarin da Muka Fitar Don Tallafawa Yaran da Basa Zuwa Makaranta – Dr. Umar...
Tsarin da Muka Fitar Don Tallafawa Yaran da Basa Zuwa Makaranta - Dr. Umar Buba Bindir
Wani rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya nuna cewa Najeriya ta shige gaba, wajen yawan yaran da ba su zuwa makaranta a faɗin Najeriya, da...
Sojojin Najeriya Sun Hallaka Kwamandojin ISWAP a Sambisa
Sojojin Najeriya Sun Hallaka Kwamandojin ISWAP a Sambisa
Rahotanni a Najeriya sun ce sojojin Najeriya sun halaka wasu kwamandojin Iswap a Sambisa ciki har da wanda ake kira Amir Buba Danfulani wanda ake zargin ya shigar da fulani makiyaya ƙungiyar.
A...
Sarauniyar Ingila ta Kamu da Cutar Corona
Sarauniyar Ingila ta Kamu da Cutar Corona
Sarauniya Elizabeth ta Ingila ta kamu da cutar corona, kamar yadda fadar Buckingham ta sanar.
Fadar ta bayyana cewa sarauniya na tattare da alamun sanyi amma ana sa ran za ta ci gaba da...
Hukumar NDLEA ta Kama Makudan Daloli na Jabu a Abuja
Hukumar NDLEA ta Kama Makudan Daloli na Jabu a Abuja
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta NDLEA a Najeriya ta ce jami’anta sun kama makudan daloli na jabu a Abuja.
Sanarwar da hukumar ta fitar ta ce an...