Home Taska Page 144

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Shin da Gaske Tsohon Sarki Sanusi II Zai Kawo Ziyara Jahar Kano ?

0
Shin da Gaske Tsohon Sarki Sanusi II Zai Kawo Ziyara Jahar Kano ? Manyan masu ruwa da tsaki da masanan tsaro sun bayyana damuwarsu game da jita-jitar tsohon Sarki zai kai ziyara jihar Kano. Gwamnatin jihar ta bayyana cewa a halin...

Kungiyar ASUU ta yi Watsi da Matsayin Farfesa da Aka Bai wa Pantami

0
Kungiyar ASUU ta yi Watsi da Matsayin Farfesa da Aka Bai wa Pantami Abuja-Ƙungiyar malaman jami'o'i ASUU ta yi watsi da matsayin Farfesa da aka bai wa ministan harkokin sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Dakta Isa Pantami. Punch ta rahoto cewa...

Abu 4 da Majalisar Wakilai a Najeriya ta Sasanta Tsakanin ASUU da Gwamnati a...

0
Abu 4 da Majalisar Wakilai a Najeriya ta Sasanta Tsakanin ASUU da Gwamnati a 2021 A watan Nuwamban 2021 Majalisar Wakilai ta Najeriya ta shiga tsakanin ƙungiyar ASUU ta malaman jami'a da kuma gwamnatin tarayya, inda suka cimma matsaya kan...

‘Yan Sanda Sun Ceto Mutane 20 da ‘Yan Bindiga Suka yi Garkuwa da su...

0
'Yan Sanda Sun Ceto Mutane 20 da 'Yan Bindiga Suka yi Garkuwa da su a Jahar Neja   'Yan sandan Neja sun ceto mutum 20 da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su sakamakon samamen da suka kai kan sansanin 'yan...

Abubuwa 5 game da Sheikh Ahmad Gumi

0
Abubuwa 5 game da Sheikh Ahmad Gumi A ranar Asabar, gobara ta kama gidan fitaccen malamin addinin Musulunci nan mazaunin garin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi. An tattaro yadda gobarar ta taba kwanon rufin wani bene. Tuni malamin ya tabbatar da aukuwar...

‘Yan Bindiga na ci Gaba da Kai Farmaki Jahar Neja

0
'Yan Bindiga na ci Gaba da Kai Farmaki Jahar Neja Rahotanni sun kawo cewa yan bindiga na ci gaba da kai hare-hare a wasu garuruwa a jihar Neja. An tattaro cewa harin wanda suka fara kaddamarwa a yammacin ranar Asabar yana...

Za a yi Zaben Raba Gardama a Switzerland Kan Tallan Sigari

0
Za a yi Zaben Raba Gardama a Switzerland Kan Tallan Sigari Masu kada kuri'a a Switzerland za su yi zaben raba gardama yau Lahadi don yanke shawara kan tsaurara dokokin ta'ammali da tallan taba sigari, musaman a duk inda matasa...

Hukumar NITDA Ta Horar Da `Yan Jarida 50 Ilimin Gano Sahihancin Labarai A Jihar...

0
Hukumar NITDA Ta Horar Da `Yan Jarida 50 Ilimin Gano Sahihancin Labarai A Jihar Jigawa A kokarin da ta ke yi wajen ci gaba da bunkasa kwarewar `yan jaridu akan harkar aikin jarida a zamanance, hukumar bunkasa fasahar sadarwar zamani...

Dakarun Sojin K’asa Sun Hallaka Gawurtaccen ‘Dan Awaren IPOB/ESN Ejike da ‘Yan Bindiga Uku...

0
Dakarun Sojin K'asa Sun Hallaka Gawurtaccen 'Dan Awaren IPOB/ESN Ejike da 'Yan Bindiga Uku a Jihar Anambra Dakarun rundunar sojin k'asan Najeriya da ke yankin Kudu maso Gabas sun samu nasarar hallaka gawurtattun y'an k'ungiyar aware ta IPOB/ESN hud'u a...

Kungiyar UKCCSG ta Nuna Rashin Jindadin ta Kan Yajin Aikin ‘Yan Adaidaita Sahu a...

0
Kungiyar UKCCSG ta Nuna Rashin Jindadin ta Kan Yajin Aikin 'Yan Adaidaita Sahu a Jahar Kano Inuwar kungiyoyi masu zaman kansu ta jihar kano, Mai labin Umbrella of kano concern civil Society groups, ta bukaci gwamnan jihar kano dr. Abdullahi...
- Advertisement -
Latest News
Babu Hujja da ke Tabbatar da Cewa Iran na da Makami mai Linzami mai Dogon Zango da zai iya kai wa Turai - BirtaniyaMe Kwankwaso da Obi ke Shirin ƙullawa?Carabao: Me ya Janyo wa Arsenal Rashin Nasara?Trump ya ce ya ɗage kai wa Tashoshin Samar da Lantarkin Iran Hari da Kwana BiyarBabu Shaidar Cewa Iran na Harin Birtaniya - Keir StarmerHezbollah ta kai Hare-hare Fiye da 60 kan Isra’ilaMuna ƙaddamar da Sababbin Hare-hare a Babbann Birnin Iran, Tehran - Isra'ilaFa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan Rurum