CIGABA (II) AKAN SANYA ANKLET KO CHAINS A KAFA; A Mahangar Kimiyar Zamantakewar Dan...
CIGABA (II) AKAN SANYA ANKLET KO CHAINS A KAFA; A Mahangar Kimiyar Zamantakewar Dan Adam "Sociology"
Cigaba da bayani akan fahimtar makarantar "Symbolic interactionism" da kuma nazarin Erving Goffman akan "Tie sings"
Kamar yadda Goffman yace; Tie signs wasu alamomi ne...
Rahoto ya Bayyana Yadda Afirka ta Kudi ta Gawurta Wajen Aikata Laifuka
Rahoto ya Bayyana Yadda Afirka ta Kudi ta Gawurta Wajen Aikata Laifuka
Alƙaluman aikata laifuka na baya-bayan nan da aka fitar na Afirka ta Kudu "abu ne mai muni kamar na baya", a cewar Ministan Harkokin 'Yan Sanda Bheki Cele.
Kamar...
‘Yan Mata 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwa a Jigawa
'Yan Mata 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwa a Jigawa
Rahotanni daga Jihar Jigawa a arewacin Najeriya na cewa wasu ‘yan mata bakwai sun rasa rayukansu bayan da kwale-kwalen da suke tafiya a ciki ya kife ranar Alhamis...
Kamfanin Zirga-Zirgar Jiragen Sama na Emirates ya Sake Soke Jigilar Shiga da Fita Daga...
Kamfanin Zirga-Zirgar Jiragen Sama na Emirates ya Sake Soke Jigilar Shiga da Fita Daga Najeriya
Kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Emirates mallakar Daular Larabwa ya sake soke jigilar shiga da fita daga Najeriya har zuwa 30 ga watan Nuwamba.
Cikin wata...
kwana 25 da Rufewa: An Buɗe Layukan Intanet a Sudan
kwana 25 da Rufewa: An Buɗe Layukan Intanet a Sudan
Hukumomi a Sudan sun buɗe layukan intanet kusan wata ɗaya da rufe su biyo bayan juyin mulkin da sojoji suka yi wanda ya hamɓarar da gwamnatin riƙon ƙwarya.
An dawo wa...
Dauko Kaya Daga China Zuwa Legas ya fi Arha a Kan Kai Kaya Daga...
Dauko Kaya Daga China Zuwa Legas ya fi Arha a Kan Kai Kaya Daga Legas Zuwa Kano - Shugaban Kamfanin BUA
Shugaban kamfanin BUA, Abdussamad Rabiu, ya ce dauko kaya daga China zuwa Legas ya fi arha a kan kai...
Yadda Kamfanin Iran Yake yi wa Mutane Ta’adi – NCC
Yadda Kamfanin Iran Yake yi wa Mutane Ta’adi - NCC
Hukumar kula da sadarwa ta Najeriya tace masu kutse na kokarin damfarar mutane a Najeriya.
A wata sanarwa da ta fito a yau, NCC ta ja-kunnen jama’a game da kamfanin Iran...
Sheikh Gumi ya Bude wa Fulani Makiyaya Makaranta a Dazukan Jahar Kaduna
Sheikh Gumi ya Bude wa Fulani Makiyaya Makaranta a Dazukan Jahar Kaduna
Rahotanni sun ce sanannen malamin addinin musuluncin nan a arewacin Najeriya Sheikh Ahmad Gumi, ya buda makaranta ga fulani makiyaya da ke zaune a dazukan jahar Kaduna.
Sheikh Gumi...
Yajin Aiki: Kungiyar ASUU ta Bai wa Gwamnatin Najeriya Wa’adin Mako 3
Yajin Aiki: Kungiyar ASUU ta Bai wa Gwamnatin Najeriya Wa'adin Mako 3
Kungiyar malaman jami`a a Najeriya ASUU ta bai wa gwamnatin kasar wa`adin mako uku ko ta cika alkawarin da ta yi na biyan wasu bukatun `ya`yanta ko kuma...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 15 a Jahar Sokoto
'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 15 a Jahar Sokoto
Akalla mutum 15 ne suka mutu a wani hari da yan bindiga suka kai wasu kauyuka biyu a jihar Sokoto dake arewacin Najeriya.
Gwamnan jihar Aminu Tambuwal wanda ya tabbatar da faruwar...