Home Taska Page 149

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Sheikh Gumi ya Bude wa Fulani Makiyaya Makaranta a Dazukan Jahar Kaduna

0
Sheikh Gumi ya Bude wa Fulani Makiyaya Makaranta a Dazukan Jahar Kaduna   Rahotanni sun ce sanannen malamin addinin musuluncin nan a arewacin Najeriya Sheikh Ahmad Gumi, ya buda makaranta ga fulani makiyaya da ke zaune a dazukan jahar Kaduna. Sheikh Gumi...

Yajin Aiki: Kungiyar ASUU ta Bai wa Gwamnatin Najeriya Wa’adin Mako 3

0
Yajin Aiki: Kungiyar ASUU ta Bai wa Gwamnatin Najeriya Wa'adin Mako 3   Kungiyar malaman jami`a a Najeriya ASUU ta bai wa gwamnatin kasar wa`adin mako uku ko ta cika alkawarin da ta yi na biyan wasu bukatun `ya`yanta ko kuma...

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 15 a Jahar Sokoto

0
'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 15 a Jahar Sokoto   Akalla mutum 15 ne suka mutu a wani hari da yan bindiga suka kai wasu kauyuka biyu a jihar Sokoto dake arewacin Najeriya. Gwamnan jihar Aminu Tambuwal wanda ya tabbatar da faruwar...

ɗan Sandan da Ake Zargi da Harbe Yarinya a Kamaru ya Shiga Hannun Hukuma

0
ɗan Sandan da Ake Zargi da Harbe Yarinya a Kamaru ya Shiga Hannun Hukuma Hukumomi sun kama ɗan sandan da ake zargi da harbe wata yarinya mai shekara takwas a Kamaru. Ɗan sandan ya yi harbi kan wata mota da ta...

Jirgin Yaƙin NAF ya yi Ruwan Bama-Bama Kan Taron Mayakan ISWAP a Borno

0
Jirgin Yaƙin NAF ya yi Ruwan Bama-Bamai Kan Taron Mayakan ISWAP a Borno   Rahotanni daga jahar Borno sun nuna cewa sojoji sun hallaka mayakan ISWAP da yawan gaske a wani harin sama da kasa. A cewar wata majiya, jirgin yaƙin NAF...

An Tabbatar da Mutuwar Birgediya Janar Dzarma Zirkushi da Sojoji 3 da Mayakan ISWAP...

0
An Tabbatar da Mutuwar Birgediya Janar Dzarma Zirkushi da Sojoji 3 da Mayakan ISWAP Suka Kashe   Yan ta'adan ISWAP sun kai mumunan hari sansanin Sojojin Najeriya dake jahar Borno ranar Asabar. Wannan ya biyo bayan kisan manyan kwamandojinsu da hukumar Soji...

Mutane 3 Sun Mutu a ƙasar Masar Sanadiyyar Harbin Kunama

0
Mutane 3 Sun Mutu a ƙasar Masar Sanadiyyar Harbin Kunama   Rahotanni daga Masar na cewa kunamu sun kashe mutum uku a kudancin birnin Aswan bayan ruwan sama mai ƙarfi ya jawo su kan tituna da cikin gidajen mutane. Ma'aikatar lafiya ta...

‘Yan Bindiga Sun yi wa Dagaci Yankan Rago Sun Kuma Kashe Mutane 8 a...

0
'Yan Bindiga Sun yi wa Dagaci Yankan Rago Sun Kuma Kashe Mutane 8 a Zamfara   Wasu yan bindiga sun kutsa kauyen Tungar Ruwa a jahar Sokoto sun yi wa dagacin garin yankan rago. Mai magana da yawun yan sandan jahar Mohammed...

Bayan Ciro Kudi: An Kama Masu Bin Sawun Mutane Zuwa Bankuna Don yi Musu...

0
Bayan Ciro Kudi: An Kama Masu Bin Sawun Mutane Zuwa Bankuna Don yi Musu Fashi a Jahar Kano   Jami’an tsaro na fararen kaya, SSS reshen jahar Kano sun kama wasu shu’umai 3, kwararru akan bin sawun mutane zuwa bankuna don yi...

Crypto: Majalisar Malaman Indonesia ta Haramta Amfani da Tallata kuɗin Intanet a Matsayin Haja

0
Crypto: Majalisar Malaman Indonesia ta Haramta Amfani da Tallata kuɗin Intanet a Matsayin Haja   Majalisar malamai ta Indonesia ta yanke hukuncin cewa amfani da kuɗin intanet na crypto a matsayin hanyar ciniki, haramun ne a Musulunci, amma ta ce ana...
- Advertisement -
Latest News
Hare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da IranFaɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar HabashaAn Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar KanoTuhume-Tuhumen da ake yi wa El-RufaiAmurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin - PakistanGobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da GasKotun ƙolin Brazil ta Mayar da ɗaurin da ake yi wa Tsohon Shugaban ƙasarBabu Hujja da ke Tabbatar da Cewa Iran na da Makami mai Linzami mai Dogon Zango da zai iya kai wa Turai - BirtaniyaMe Kwankwaso da Obi ke Shirin ƙullawa?Carabao: Me ya Janyo wa Arsenal Rashin Nasara?Trump ya ce ya ɗage kai wa Tashoshin Samar da Lantarkin Iran Hari da Kwana BiyarBabu Shaidar Cewa Iran na Harin Birtaniya - Keir StarmerHezbollah ta kai Hare-hare Fiye da 60 kan Isra’ila