Home Taska Page 150

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Boye N19.3bn: Gwamnatin Jahar Kogi ta Kai EFCC Kotu

0
Boye N19.3bn: Gwamnatin Jahar Kogi ta Kai EFCC Kotu   Gwamnatin jahar Kogi ta je kotu a kan zargin EFCC na cewa ta boye wasu Naira biliyan 19.3 a banki. Babban akawun jahar Kogi da wani kwamishina suka kai karar hukumar EFCC...

Sarkin Musulmi ya Nemi Al’Umma da su Rungumi Alƙunutu Kan Rashin Tsaro a Arewacin...

0
Sarkin Musulmi ya Nemi Al'Umma da su Rungumi Alƙunutu Kan Rashin Tsaro a Arewacin Najeriya    Mai Alfarma Sarkin Musulmi a Najeriya Muhammad Sa'ad Abubakar III ya buƙaci al'ummar Musulmi su fara gudanar da addu'o'i na alƙunutu game da kashe-kashen da...

Yawaitar Hare-Hare: Ba Zai Yiwu Shugaba Buhari ya Je Jaje ko ina ba –...

0
Yawaitar Hare-Hare: Ba Zai Yiwu Shugaba Buhari ya Je Jaje ko ina ba - Maigari Dingyadi   Ministan da ke lura da harkokin 'yan sandan Najeriya Maigari Dingyadi ya ce ba zai yiwu shugaban kasar Muhammadu Buhari ya je jaje ko...

Yadda na Samu Kyauta a Gurin ‘Yar Nollywood Kan Wakar “Fadimatu Uwar Sharifai” –...

0
Yadda na Samu Kyauta a Gurin 'Yar Nollywood Kan Wakar "Fadimatu Uwar Sharifai" - Bashir Dandago   Bashir Dandago ya ce abin da ya faru dangane da wakar Fadimatu uwar Sharifai wanda ba zai taba mantawa da shi ba shi ne,...

Gwamnatin Najeriya na Dab da Kawo Ƙarshen Hare-Haren Ta’addanci a Arewacin Ƙasar – Malam...

0
Gwamnatin Najeriya na Dab da Kawo Ƙarshen Hare-Haren Ta'addanci a Arewacin Ƙasar - Malam Garba Shehu Gwamnatin Najeriya ta ce tana tana dab da kawo karshen hare-haren ta'addanci a Arewacin kasar. Mai baiwa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari shawara kan yada kabarai...

Bankin CBN ya Lashi Takobin Damke Dukkan Manoman da suka ki Biyan Bashin ABP

0
Bankin CBN ya Lashi Takobin Damke Dukkan Manoman da suka ki Biyan Bashin ABP Shirin Anchor Borrowers Programme (ABP) na daya daga cikin tallafin da Gwamnati ta fito da su a 2015. Gwamnatin tarayya ta hannun bankin CBN ta bada bashin...

An Kuma: ‘Yan Bindiga Sun Sace Limami da Masallata 10 a Sokoto

0
An Kuma: 'Yan Bindiga Sun Sace Limami da Masallata 10 a Sokoto Wasu da ake kyautata zaton 'yan bindiga ne sun sake kai hari a Sokoto a kauyen Gatawa inda suka sace babban limami, Aminu Garba, da wasu masallata 10 Hakan...

CNG ta yi Allah-Wadai da Yadda ‘Yan Bindiga ke Yawaita kai Hare-Hare a Arewacin...

0
CNG ta yi Allah-Wadai da Yadda 'Yan Bindiga ke Yawaita kai Hare-Hare a Arewacin Najeriya   Gamayyar ƙungiyoyin farar-hula a arewacin Najeriya CNG ta yi Allah-wadai da yadda ƴan bindiga ke yawaita kai hare-hare, musamman a yankin, tana zargin gwamnati da...

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Kwamishina a Katsina da Masallata 16 a Jahar Neja

0
'Yan Bindiga Sun Hallaka Kwamishina a Katsina da Masallata 16 a Jahar Neja   Rahotanni daga jahar Katsina a arewacin Najeriya na cewa ƴan bindiga sun kashe wani kwamshina a jahar Katsina a arewacin Najeriya. Kwamishinan ƴan sanda na jahar ya tabbatar...

An Cigaba da Harbe-Harben Bindiga a Gidan Gyaran Hali Dake Jos

0
An Cigaba da Harbe-Harben Bindiga a Gidan Gyaran Hali Dake Jos Rahotanni sun bayyana cewa an jiyo karar harbe-harben bindiga a gidan gyaran hali dake Jos, babban birnin Filato ranar Lahadi . Jami'in yaɗa labarai na rundunar sojin Operation Safe Haven,...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta