Home Taska Page 151

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Hukuncin da Amurka ta Ɗauka Kan Matar da ta Zubar da Ciki

0
Hukuncin da Amurka ta Ɗauka Kan Matar da ta Zubar da Ciki A lokacin da aka kama matashiyar Ba'amurkiyar nan yar Oklahoma da ke Amurka da laifin kisan kai bayan ta zubar da ciki, mutane sun rika ta da jijiyar...

‘Yan Bindiga Sun fi Kaunar a Kawo Karshen Ta’addanci Fiye da Gwamnati – Sheikh...

0
'Yan Bindiga Sun fi Kaunar a Kawo Karshen Ta'addanci Fiye da Gwamnati - Sheikh Gumi Sheikh Gumi ya zargi gwamnatin Najeriya da kin son a tattauna da 'yan bindiga don kawo zaman lafiya a kasar. Ya bayyana cewa, 'yan bindiga sun...

Babban Hafsan Sojin Ƙasa ya Ƙarfafa Gwiwar Dakarun sa Domin Magance Rashin Tsaro

0
Babban Hafsan Sojin Ƙasa ya Ƙarfafa Gwiwar Dakarun sa Domin Magance Rashin Tsaro Babban hafsan sojin ƙasan Najeriya, Laftanar Janar Faruk Yahaya ya yi kira ga dakarun rundunar da su cigaba da jajircewa domin tabbatar da cewa ƴan ta'adda da...

Sunayen kamfanoni 5 da Mark Zuckerberg ya Mallaka

0
Sunayen kamfanoni 5 da Mark Zuckerberg ya Mallaka Bayan shekaru 17, hamshakin attajirin dan kasuwan nan na kasar Amurka, Mark Zuckerberg ya canza sunan kamfaninsa na sada zumunta na Facebook zuwa Meta. Canjin, Mark ya bayyana, an yi shi ne don...

Wurin Haƙar Zinare: An Kashe Mutane 4 a Harin ‘Yan Tawaye a Congo

0
Wurin Haƙar Zinare: An Kashe Mutane 4 a Harin 'Yan Tawaye a Congo Mutum huɗu ciki har da ƴan ƙasar China biyu aka kashe a wani harin yan tawaye a wani wurin haƙar zinare a arewa maso gabashin Jamhuriyyar Dimokraɗiyyar...

Mutane(8,730) Sun Samu Gyaran Ido da Magani da Gilashi Kyauta a Kwanaki (4)

0
Mutane(8,730) Sun Samu Gyaran Ido da Magani da Gilashi Kyauta a Kwanaki (4) A yau ne aka kammala gudanar da aikin gyaran ido da bada magani da gilashi kyauta wanda ƙungiyar matasa musulmai ta Duniya, "World Assembly Of Muslim Youth",...

Abinda Zamu yi da ‘Yan Mata 22 da Muka Sace a Jahar Neja –...

0
Abinda Zamu yi da 'Yan Mata 22 da Muka Sace a Jahar Neja - Mahara Wasu yan ta'adda da ake tsammanin mayakan Boko Haram ne sun sace yan mata 22 a wani kauyen jahar Neja. Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun...

Ban Mutu ba Ina nan a Raye – Jarumi Sani Garba SK

0
Ban Mutu ba Ina nan a Raye - Jarumi Sani Garba SK Jarumi Sani Garba SK na masana'antar shirya fina-finan Hausa Kannywood, ya musanta rahoton da ake yaɗawa cewa ya mutu. Jarumin yace bai mutu ba yana nan a raye, amma...

Jafar Jafar ya Bayyana Abinda Zai yi da Tarar da Gwamna Ganduje ya Biya...

0
Jafar Jafar ya Bayyana Abinda Zai yi da Tarar da Gwamna Ganduje ya Biya Shi   Malam Jafar Jafar ya bayyana abin da zai yi da tarar da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya biya shi. ‘Dan jaridar yace zai bada wannan kudi...

CIGABA (II) AKAN SANYA ANKLET KO CHAINS A KAFA; A Mahangar Kimiyar Zamantakewar Dan...

0
CIGABA (II) AKAN SANYA ANKLET KO CHAINS A KAFA; A Mahangar Kimiyar Zamantakewar Dan Adam "Sociology"    Cigaba da bayani akan fahimtar makarantar "Symbolic interactionism" da kuma nazarin Erving Goffman akan "Tie sings" Kamar yadda Goffman yace; Tie signs wasu alamomi ne...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta