Home Taska Page 152

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rahoto ya Bayyana Yadda Afirka ta Kudi ta Gawurta Wajen Aikata Laifuka

0
Rahoto ya Bayyana Yadda Afirka ta Kudi ta Gawurta Wajen Aikata Laifuka Alƙaluman aikata laifuka na baya-bayan nan da aka fitar na Afirka ta Kudu "abu ne mai muni kamar na baya", a cewar Ministan Harkokin 'Yan Sanda Bheki Cele. Kamar...

‘Yan Mata 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwa a Jigawa

0
'Yan Mata 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwa a Jigawa Rahotanni daga Jihar Jigawa a arewacin Najeriya na cewa wasu ‘yan mata bakwai sun rasa rayukansu bayan da kwale-kwalen da suke tafiya a ciki ya kife ranar Alhamis...

Kamfanin Zirga-Zirgar Jiragen Sama na Emirates ya Sake Soke Jigilar Shiga da Fita Daga...

0
Kamfanin Zirga-Zirgar Jiragen Sama na Emirates ya Sake Soke Jigilar Shiga da Fita Daga Najeriya Kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Emirates mallakar Daular Larabwa ya sake soke jigilar shiga da fita daga Najeriya har zuwa 30 ga watan Nuwamba. Cikin wata...

kwana 25 da Rufewa: An Buɗe Layukan Intanet a Sudan

0
kwana 25 da Rufewa: An Buɗe Layukan Intanet a Sudan Hukumomi a Sudan sun buɗe layukan intanet kusan wata ɗaya da rufe su biyo bayan juyin mulkin da sojoji suka yi wanda ya hamɓarar da gwamnatin riƙon ƙwarya. An dawo wa...

Dauko Kaya Daga China Zuwa Legas ya fi Arha a Kan Kai Kaya Daga...

0
Dauko Kaya Daga China Zuwa Legas ya fi Arha a Kan Kai Kaya Daga Legas Zuwa Kano - Shugaban Kamfanin BUA Shugaban kamfanin BUA, Abdussamad Rabiu, ya ce dauko kaya daga China zuwa Legas ya fi arha a kan kai...

Yadda Kamfanin Iran Yake yi wa Mutane Ta’adi – NCC 

0
Yadda Kamfanin Iran Yake yi wa Mutane Ta’adi - NCC    Hukumar kula da sadarwa ta Najeriya tace masu kutse na kokarin damfarar mutane a Najeriya. A wata sanarwa da ta fito a yau, NCC ta ja-kunnen jama’a game da kamfanin Iran...

Sheikh Gumi ya Bude wa Fulani Makiyaya Makaranta a Dazukan Jahar Kaduna

0
Sheikh Gumi ya Bude wa Fulani Makiyaya Makaranta a Dazukan Jahar Kaduna   Rahotanni sun ce sanannen malamin addinin musuluncin nan a arewacin Najeriya Sheikh Ahmad Gumi, ya buda makaranta ga fulani makiyaya da ke zaune a dazukan jahar Kaduna. Sheikh Gumi...

Yajin Aiki: Kungiyar ASUU ta Bai wa Gwamnatin Najeriya Wa’adin Mako 3

0
Yajin Aiki: Kungiyar ASUU ta Bai wa Gwamnatin Najeriya Wa'adin Mako 3   Kungiyar malaman jami`a a Najeriya ASUU ta bai wa gwamnatin kasar wa`adin mako uku ko ta cika alkawarin da ta yi na biyan wasu bukatun `ya`yanta ko kuma...

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 15 a Jahar Sokoto

0
'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 15 a Jahar Sokoto   Akalla mutum 15 ne suka mutu a wani hari da yan bindiga suka kai wasu kauyuka biyu a jihar Sokoto dake arewacin Najeriya. Gwamnan jihar Aminu Tambuwal wanda ya tabbatar da faruwar...

ɗan Sandan da Ake Zargi da Harbe Yarinya a Kamaru ya Shiga Hannun Hukuma

0
ɗan Sandan da Ake Zargi da Harbe Yarinya a Kamaru ya Shiga Hannun Hukuma Hukumomi sun kama ɗan sandan da ake zargi da harbe wata yarinya mai shekara takwas a Kamaru. Ɗan sandan ya yi harbi kan wata mota da ta...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta