Home Taska Page 149

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Hukumar NITDA Ta Horar Da `Yan Jarida 50 Ilimin Gano Sahihancin Labarai A Jihar...

0
Hukumar NITDA Ta Horar Da `Yan Jarida 50 Ilimin Gano Sahihancin Labarai A Jihar Jigawa A kokarin da ta ke yi wajen ci gaba da bunkasa kwarewar `yan jaridu akan harkar aikin jarida a zamanance, hukumar bunkasa fasahar sadarwar zamani...

Dakarun Sojin K’asa Sun Hallaka Gawurtaccen ‘Dan Awaren IPOB/ESN Ejike da ‘Yan Bindiga Uku...

0
Dakarun Sojin K'asa Sun Hallaka Gawurtaccen 'Dan Awaren IPOB/ESN Ejike da 'Yan Bindiga Uku a Jihar Anambra Dakarun rundunar sojin k'asan Najeriya da ke yankin Kudu maso Gabas sun samu nasarar hallaka gawurtattun y'an k'ungiyar aware ta IPOB/ESN hud'u a...

Kungiyar UKCCSG ta Nuna Rashin Jindadin ta Kan Yajin Aikin ‘Yan Adaidaita Sahu a...

0
Kungiyar UKCCSG ta Nuna Rashin Jindadin ta Kan Yajin Aikin 'Yan Adaidaita Sahu a Jahar Kano Inuwar kungiyoyi masu zaman kansu ta jihar kano, Mai labin Umbrella of kano concern civil Society groups, ta bukaci gwamnan jihar kano dr. Abdullahi...

LABARINA SERIES: Dalilin Ficewar Sumayya Daga Shirin – Dr.SYS

0
LABARINA SERIES: Dalilin Ficewar Sumayya Daga Shirin - Dr.SYS Abinda ya faru, Dalilin ficewar Nafisa Abdullahi (Sumayya) daga series din. Wace zata maye gurbin ta? Daga Sameen Y Saeed (Dr.SYS) Labarina series, shine daya tilo tun kafuwar masana'antar shirya fina-finai ta "Kannywood", ba'a taba...

Shugaban Hukumar NITDA, Malam Kashif Ya Ɗauki Nauyin Koyawa Masu Buƙata Ta Musamman Sana’o’in...

0
Shugaban Hukumar NITDA, Malam Kashif Ya Ɗauki Nauyin Koyawa Masu Buƙata Ta Musamman Sana’o’in Dogaro Da Kai A ƙoƙarinsa na ci gaba da samarwa ɗimbin al’ummomi daban-daban hanyoyin dogaro da kai, Shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA),...

Sharhi Barista Nura Ahmad Bayan Gabatar da Shirin HASKEN MATASA Akan Rashin Tsaro

0
Sharhi Barista Nura Ahmad Bayan Gabatar da Shirin HASKEN MATASA Akan Rashin Tsaro A cikin Shirin HASKEN MATASA Wanda Gidauniyar Aminu Magashi Garba ke daukar nauyi Shirin a duk ranar laraba a tashar Express Radio da misalin karfe 4:30 na...

ƙasar Chadi na Shirin Tura Sojoji Dubu 1 Zuwa Mali  

0
ƙasar Chadi na Shirin Tura Sojoji Dubu 1 Zuwa Mali     Ma'aikatar harkokin wajen Mali ta bayyana cewa ƙasar Chadi na shirin tura mata ƙarin sojoji dubu domin taimaka mata yaƙi da masu iƙirarin jihadi a daidai lokacin da Faransa ke...

Nau’in Cutar Corona na Omicron na Bazuwa a Turai Tamkar Wutar Daji – Firanministan...

0
Nau'in Cutar Corona na Omicron na Bazuwa a Turai Tamkar Wutar Daji - Firanministan Faransa   Firanministan Faransa Jean Castex ya ce nau'in cutar corona na Omicron na bazuwa a Turai tamkar wutar daji, abin da ya sa aka hana bukukuwan...

2021: ‘Yar Arewa Maso Yammacin Najeriya ta Lashe Gasar Mace Mafi Kyau a Najeriya 

0
2021: 'Yar Arewa Maso Yammacin Najeriya ta Lashe Gasar Mace Mafi Kyau a Najeriya  Kyakkyawar budurwa 'yar Arewa maso yammacin Najeriya, Shatu Garko, ta lashe gasar Mace mafi kyau a Najeriya watau 'Miss Nigeria' na shekarar 2021. Shatu Garko, yar shekaru...

Hukumar Kwastam ta Kama Kwantena Dauke da Makamai a Jahar Legas

0
Hukumar Kwastam ta Kama Kwantena Dauke da Makamai a Jahar Legas Hukumar Kwastam a Najeriya ta ce ta kama wata kwantena maƙare da makamai a Tin Can Island da ke Jahar Legas ranar Juma'a. A cewar hukumar, mamallakin kwantenar ya bayyana...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta