Gwamnatin Tarayya ta Fayyace Batun Shekarun Zana WAEC/NECO
Gwamnatin Tarayya ta Fayyace Batun Shekarun Zana WAEC/NECO
Abuja - Gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagoranci Bola Ahmed Tinubu ta yi ƙarin haske kan batun mafi ƙarancin shekarun zana jarabawar gama sakandire a Najeriya.
Rahotannin da ke yawo sun yi iƙirarin cewa gwamnatin...
Gwamnatin Zamfara ta Magantu Kan Zargin Biyan ‘Yan Ta’adda Kudin Sulhu
Gwamnatin Zamfara ta Magantu Kan Zargin Biyan 'Yan Ta'adda Kudin Sulhu
Jihar Zamfara - Gwamnatin jihar Zamfara ta nesanta kanta da sanarwar da aka ce ta fito daga gare ta na shirin tattaunawa da yan ta'adda domin sulhu.
Sakataren gwamnatin Zamfara,...
Tashin Fetur: Ana son Bata Sunan Tinubu – Sheikh Jingir
Tashin Fetur: Ana son Bata Sunan Tinubu - Sheikh Jingir
Jihar Plateau - Shugaban kungiyar Izala mai hedikwata a jihar Filato ya yi kira ga shugaba Bola Tinubu kan tausayawa talakawa.
Sheikh Muhammadu Sani Yahaya Jingir ya yi magana ne kan...
Tashin Fetur: Gwamnatin Ekiti ta Rage wa Ma’aikata Ranakun Zuwa Aiki
Tashin Fetur: Gwamnatin Ekiti ta Rage wa Ma'aikata Ranakun Zuwa Aiki
Jihar Ekiti - Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji ya amince ma'aikata su rika zama suna aiki daga gida a wasu kwanakin mako.
Gwamnan ya ɗauki wannan matakin ne domin ragewa...
Nan da ƙarshen Mako Man Fetur Zai Wadata a Ko’ina – Gwamnatin Najeriya
Nan da ƙarshen Mako Man Fetur Zai Wadata a Ko'ina - Gwamnatin Najeriya
Ƙaramin Ministan Albarkatun Man Fetur, Heineken Lokpobiri ya ce daga yanzu zuwa ƙarshen mako man fetur zai wadata a ko'ina a faɗin ƙasar.
Ministan ya bayar da wannan...
Ambaliyar Ruwa: Za a yi Mamakon Ruwan Sama na Kwana Biyar a Jihohi 21...
Ambaliyar Ruwa: Za a yi Mamakon Ruwan Sama na Kwana Biyar a Jihohi 21 - NIMET
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi hasashen cewa mamakon ruwan sama da za a yi kwana biyar ana yi, zai janyo ambaliyar ruwa a wurare...
Gwamnatin Najeriya ta ƙara Kashi 50 na Kuɗin Abincin Fursunoni da ke Faɗin ƙasar
Gwamnatin Najeriya ta ƙara Kashi 50 na Kuɗin Abincin Fursunoni da ke Faɗin ƙasar
Gwamnatin Najeriya ta amince da ƙara kashi 50 na kuɗin abincin fursunonin da ke gidajen gyaran hali a faɗin ƙasar.
Da yake jawabi ga manema labarai a...
Sai Wanda Yake da NIN za a Sayar wa da Shinkafa N40,000 – Gwamnatin...
Sai Wanda Yake da NIN za a Sayar wa da Shinkafa N40,000 - Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta ce ta ƙaddamar da sayar da shinkafa ƴar gwamnati kilogram 50 kan farashin N40,000.
Amma gwamnatin ta ce sai wanda yake da lambar...
An Kashe Mutane 81 a Mafa
An Kashe Mutane 81 a Mafa
Hukumomi a jihar Yobe da ke arewa masu gabashin Najeriya sun tabbatar da cewa an kashe mutum aƙalla 81 a harin da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne suka kai a garin Mafa da...
A Shirye Nake Domin Kawo ƙarshen Rikicin Fulani – Sarki Sanusi II
A Shirye Nake Domin Kawo ƙarshen Rikicin Fulani - Sarki Sanusi II
Jihar Kano - Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana cewa a shirye yake ya shiga tsakani domin kawo ƙarshen rikicin Fulani da ke faruwa a...