Zanga-Zanga: An kashe Mutane 5 a Lebanon
Zanga-Zanga: An kashe Mutane 5 a Lebanon
An harbe mutane biyar har lahira a Beirut babban birnin Lebanon a lokacin wata zanga zanga ta nuna adawa da binciken da ake gudanarwa game da nakiyoyin da suka fashe bara a tashar...
Wajen da ya fi Ko Ina Zafi a Duniya a Cikin Awa 24
Wajen da ya fi Ko Ina Zafi a Duniya a Cikin Awa 24
An ayyana filin Arafa a matsayin wajen da ya fi ko ina zafi a duniya, a cewar Dr. Abdullah Al-Misnad, wani tsohon malamin yanayi a Jami'ar Al-Qassim...
Abduljabbar Kabara: Malamin ya ƙalubalanci Lauyoyin da ke Kare Shi a Kotu
Abduljabbar Kabara: Malamin ya ƙalubalanci Lauyoyin da ke Kare Shi a Kotu
Fitaccen malamin addini musuluncin nan a Kano Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya nuna rashin gamsuwarsa kan yadda sabbin lauyoyinsa ke kare shi a kotu kan bayyana shaidu da...
Squid Game: fim ɗin da Aka Kalla Sau Miliyan 111 a kwana 28
Squid Game: fim ɗin da Aka Kalla Sau Miliyan 111 a kwana 28
Ba a bar ƴan Najeriya a baya ba wajen tattaunawa kan fim mai dogon zango da ya shahara a duniya a baya-bayan nan wanda kamfanin Netflix ya...
ISWAP: Gwamnatin Najeriya ta Tabbatar da Mutuwar shugaban Kungiyar, Al-Barnawi
ISWAP: Gwamnatin Najeriya ta Tabbatar da Mutuwar shugaban Kungiyar, Al-Barnawi
Rundunar sojan Najeriya ta tabbatar da mutuwar Abu Musab al-Barnawi, wanda shi ne shugban ƙungiyar IS na Yammacin Afirka wadda aka fi sani da ISWAP.
"Ya mutu kuma zai ci gaba...
Kamfanin MultiChoice na Duba Yuwuwar Yin Wasan Kwaikwayo Kan Uwargidan Shugaba Buhari, Aisha Buhari
Kamfanin MultiChoice na Duba Yuwuwar Yin Wasan Kwaikwayo Kan Uwargidan Shugaba Buhari, Aisha Buhari
Kamfanin nishadantarwa da ke karkashin MultiChoice, Africa Magic, ya na duba yuwuwar yin wasan kwaikwayo kan Aisha Buhari.
Kamar yadda shugaban kamfanin ta Najeriya, Busola Tejumola ta...
Corona: Dokar Hana Shiga Ofis Kan Cutar a Najeriya na Tayar da Hankali
Corona: Dokar Hana Shiga Ofis Kan Cutar a Najeriya na Tayar da Hankali
Bayan da gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da cewa daga ranar daya ga watan Disamba duk wani ma'aikacin gwamnatin ba za a bar shi ya shiga ofis...
Shirin Nukiliya: Babban jami’in EU Zai Ziyarci Tehran
Shirin Nukiliya: Babban jami'in EU Zai Ziyarci Tehran
A wannan Alhamis din ne babban mai sanya ido na tarayyar turai kan Iran zai ziyarci Tehran, don roƙon ƙasar ta sake shiga tattaunawa a Vienna kan shirinta na nukiliya.
Enrique Mora yana...
Yadda Tsadar Gas ya Maida ‘Yan Najeriya Amfani da Icce ko Gawayi Gurin Girki
Yadda Tsadar Gas ya Maida 'Yan Najeriya Amfani da Icce ko Gawayi Gurin Girki
Mazauna yankin Makurdi na jahar Benue sun koma girki da icce da gawayi sakamakon tashin tsananin tsadar gas din girki.
Rahotanni na cewa ana sayar da tukunyar...
Gwamnatin ƙasar Nijar ta Dawo da Dokar Hana Hawa Babura a Sassan Jahar Tillabery
Gwamnatin ƙasar Nijar ta Dawo da Dokar Hana Hawa Babura a Sassan Jahar Tillabery
Dokar hana amfani da babura don zirga-zirga a wasu sassan jahar Tillabery na Nijar da gwamnatin ƙasar ta ɓullo da ita bayan taron kwamitin tsaro na...