Home Taska Page 157

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Gwamnatin Masar ta Dage Dokar Ta-baci Bayan Shekaru 4 

0
Gwamnatin Masar ta Dage Dokar Ta-baci Bayan Shekaru 4    Shugaban kasar Masar Abdel Fatah al Sisi, ya cire dokar ta-bacin da aka sanya a kasar tun a watan Afrilun 2017. A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook,...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Masallata 18 a Jahar Neja

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Masallata 18 a Jahar Neja   Rahotanni daga jahar Neja da ke tsakiyar Najeriya na cewa wasu 'yan bindiga sun kashe akalla mutum 18 a kauyen Maza-Kuka da ke karamar hukumar Mashegu ranar Litinin. Wani da ya tsira...

Zanga-Zangar Juyin Mulkin: An Kashe Mutane 10 a Sudan

0
Zanga-Zangar Juyin Mulkin: An Kashe Mutane 10 a Sudan   An kashe akalla mutum 10 tare da jikkata gwammai a Khartoum, babban birnin Sudan, bayan da sojoji suka bude wa masu zanga- zanga wuta. Rahotanni sun ce an jibge tarin jami'an tsaro...

An Kashe Jiga-jigan ‘Yan Ta’addan Boko Haram a Borno

0
An Kashe Jiga-jigan 'Yan Ta'addan Boko Haram a Borno Gungun 'yan ta'addan ISWAP sun kai wa 'yan ta'addan Boko Haram hari a wani yankin jahar Borno. Rahoto ya ce an hallaka wasu jiga-jigai daga cikin kwamandojin Boko Haram a kwanton baunar...

A bar Gwamnatin Buhari ta Cigaba da ci – in ji Rarara

0
A bar Gwamnatin Buhari ta Cigaba da ci - in ji Rarara   Dauda Adamu Kahutu zai so Muhammadu Buhari ya yi ta mulki har zuwa 2027. Babban mawakin yana ganin zai yi kyau a karawa Buhari shekaru hudu ko biyar. A wata...

Mutane 4 Sun Mutu a Kaduna Sanadiyyar Rikici Tsakanin Makiyaya da Mutanen Gari

0
Mutane 4 Sun Mutu a Kaduna Sanadiyyar Rikici Tsakanin Makiyaya da Mutanen Gari   Akalla mutum hudu sun mutu, wasu uku sun jikkata a wani rikici tsakanin maakiyaya da mutanen gari. Rahoto ya bayyana cewa lamarin ya auku ne kan hanyoyin da...

An yi Garkuwa da Firaiministan Sudan, Abdullah Hamdok

0
An yi Garkuwa da Firaiministan Sudan, Abdullah Hamdok   An yi "garkuwa" da firaiministan Sudan Abdallah Hamdok a gidansa da ke Khartoum tare da matarsa a safiyar ranar Litinin, a cewar sanarwar da Ma'aiktar Al'adu da Yada labarai ta wallafa a...

Farfesa Gwarzo Zai Gabatar da Mukala a kasar Togo

0
Farfesa Gwarzo Zai Gabatar da Mukala a kasar Togo   Shugaban rukuni jami'oin Maryam Abacha(MAAUN) da Franco British international(FBIU) Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, zai gabatar da mukala a kasar Togo a yayi daukar dalibai a jami'ar IHERIS a karon na takwas. Farfesa...

Sudan: Janar Burhan ya Tuɓe Ministoci da Gwamnoni Daga Muƙaminsu

0
Sudan: Janar Burhan ya Tuɓe Ministoci da Gwamnoni Daga Muƙaminsu Shugaban gwamnatin hadaka JanarAbdel Fattah Abdelrahman Burhan ya ayyana dokar ta-baci a cikin jawabin da ya gabatar. Ya kuma rusa gwamnatin kasar da ke shirin mayar da Sudan tafarkin dimokuradiyya. Ya bayyana...

Za a yi da Na-sanin Ayyana ƴan Fashin Daji ƴan Ta’adda – In ji...

0
Za a yi da Na-sanin Ayyana ƴan Fashin Daji ƴan Ta’adda – In ji Sheikh Gumi   Fitaccen malamin addinin Islama a Najeriya da ke da’awar yi wa ƴan fashin daji masu satar mutane wa’azi, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi gargadin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta