Sudan: Janar Burhan ya Tuɓe Ministoci da Gwamnoni Daga Muƙaminsu

Shugaban gwamnatin hadaka JanarAbdel Fattah Abdelrahman Burhan ya ayyana dokar ta-baci a cikin jawabin da ya gabatar.

Ya kuma rusa gwamnatin kasar da ke shirin mayar da Sudan tafarkin dimokuradiyya.

Ya bayyana haka ne a jawabin da ya gabatar a kafar talabijin asar.

Ya kuma tuɓe ministoci da gwamnoni daga muƙaminsu.

Ya ce za a kafa gwamnatin riƙon ƙwarya kafin ƙarshen watan Nuwamba, tare da ayyana cewa za a gudanar da zaɓen da zai mayar da ƙasar turbar dimokuradiyya a watan Yulin 2023.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here