Tsaro: ‘Yan Burkina Faso na Nuna Fushi Kan Gazawar Gwamnatin Soji
Tsaro: 'Yan Burkina Faso na Nuna Fushi Kan Gazawar Gwamnatin Soji
Daya daga cikin hari mafi muni da ya janyo mutuwar darururwan mutane a Burkina Faso, ya janyo fushi daga yan kasar da ke ganin gazawar gwamnatin soji, da ta...
‘Yan Sandan Kano Sun Ceto Budurwa Mai Shekara 20 Daga Hannun Masu Garkuwa
'Yan Sandan Kano Sun Ceto Budurwa Mai Shekara 20 Daga Hannun Masu Garkuwa
Jihar Kano - Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta yi holin wasu masu garkuwa da mutane guda biyu da aka yi nasarar cafkewa a Kaduna.
Mutanen biyu sun...
NLC ta Zargi Tinubu da Karya Yarjejeniyar da Suka ƙulla Kan Farashin Man Fetur
NLC ta Zargi Tinubu da Karya Yarjejeniyar da Suka ƙulla Kan Farashin Man Fetur
Haɗaɗɗiyar ƙungiyar ƙwadago a Najeriya ta Nigeria Labour Congress (NLC) ta zargi Shugaban Ƙasa Bola Tinubu da karya yarjejeniyar da suka ƙulla kafin sanar da ƙarin...
Ƙungiyar NCYP ta Magantu Kan Yarjejeniyar da Gwamna Uba ya Cimmawa da Kamfanin China
Ƙungiyar NCYP ta Magantu Kan Yarjejeniyar da Gwamna Uba ya Cimmawa da Kamfanin China
Jihar Kaduna - Ƙungiyar matasan kiristocin Arewa (NCYP), ta ba gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani shawara.
Ƙungiyar NCYP ta buƙaci Gwamna Uba Sani ya guji tafka...
Yadda Sarakuna Ke Haɗa Baki da Masu Aikata Laifi a Najeriya – EFCC
Yadda Sarakuna Ke Haɗa Baki da Masu Aikata Laifi a Najeriya - EFCC
Abuja - Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arziki zagon ƙasa (EFCC) ta ce sarakuna da na hannu a aikin haƙar ma'adanai ba bisa ƙa'ida ba a...
Ƴan Bindiga Sun Hallaka Shugaban Jam’iyyar LP a Jihar Benue
Ƴan Bindiga Sun Hallaka Shugaban Jam'iyyar LP a Jihar Benue
Jihar Benue - Ƴan bindiga sun hallaka wani shugaban jam'iyyar Labour Party (LP) a jihar Benue.
Ƴan bindigan sun hallaka Mista Sunday Oche wanda shi ne shugaban jam'iyyar Labour Party a...
Ambaliyar Ruwa ta Lalata Hekta Sama da 115,000 a Najeriya
Ambaliyar Ruwa ta Lalata Hekta Sama da 115,000 a Najeriya
Najeriya na ci gaba da fama da matsalar karancin abinci, yayin da sabbin bayanai daga cibiyar bayar da agajin gaggawa ta kasa (NEOC) suka nuna cewa ambaliyar ruwa ta lalata...
Sojojin Najeriya Sun Kama Masu Kai wa ‘Yan Bindiga Makamai
Sojojin Najeriya Sun Kama Masu Kai wa 'Yan Bindiga Makamai
Sojojin Najeriya tare da takwarorinsu na tsaro sun kama wasu mutane 15 da ake zargi da samar wa ‘yan bindiga makamai da sauran kayan aiki.
Cikin wata sanarwa da sojojin suka...
An Kashe Fursunoni 129 da su kai Yunƙurin Tserewa a DR Congo
An Kashe Fursunoni 129 da su kai Yunƙurin Tserewa a DR Congo
Ministan cikin gida na Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Congo, Jacquemain Shabani Lukoo, ya bayar da rahoton cewa, fursunoni 129 ne aka kashe a wani yunƙurin tserewa daga gidan yarin Makala...
Shugaba Tinubu ya ƙara wa Babban Sufeton ‘Yan Sanda Wa’adin Shekara 3
Shugaba Tinubu ya ƙara wa Babban Sufeton 'Yan Sanda Wa'adin Shekara 3
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da ƙarawa Babban Sefotun 'yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun, kamar yadda wata majiya daga ofishin sakataren gwamnatin tarayya ta bayyana.
Jaridar Daily Trust...