Home Taska Page 17

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Adadin ƴan Bindigan da Muka Kashe a Cikin Wata Uku – Sojojin Najeriya

0
Adadin ƴan Bindigan da Muka Kashe a Cikin Wata Uku - Sojojin Najeriya   Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce ta kashe ƴan bindiga kimanin 792 tsakanin watan Yuli zuwa Satumban da muke ciki. Cikin wata sanarwa da daraktan yaɗa labaran hedkwatar, Edward...

Mun Kawo Muhimman Tsare-Tsare Domin Gyara Kura-Kuran Baya – Ministan Yaɗa Labarai

0
Mun Kawo Muhimman Tsare-Tsare Domin Gyara Kura-Kuran Baya - Ministan Yaɗa Labarai     Gwamnatin Najeriya ta ce shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ɗauki wasu matakai da tsare-tsare ne domin gyara wasu kura-kuran da aka tafka a baya domin dawo da tattalin...

Gwamnatin Najeriya ta Buƙaci ƙarin Tallafin MDD Kan Ambaliyar Maiduguri

0
Gwamnatin Najeriya ta Buƙaci ƙarin Tallafin MDD Kan Ambaliyar Maiduguri   Mataimakin shugaban ƙasar Najeriya Kashim Shettima ya gana da Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya António Guterres a shalkwatarta da ke birnin New York na Amurka. Cikin wani saƙo da kakakin Majalisar...

Ambaliyar Ruwa: Mutane 11 Sun Mutu a Jihar Neja

0
Ambaliyar Ruwa: Mutane 11 Sun Mutu a Jihar Neja   Mummunar ambaliya ruwa ta yi sanadin mutuwar mutum 11 a jihar Neja da ke tsakiyar Najeriya, tare da lalata garuruwa masu yawa faɗin ƙananan hukumomi 19 daga cikin 25 da ke...

Gwamnatin Tarayya za ta Raba Keke Napep 2000 Mai Amfani da Gas

0
Gwamnatin Tarayya za ta Raba Keke Napep 2000 Mai Amfani da Gas   FCT, Abuja - Gwamnatin tarayya ta ce an kammala shirin raba baburin adaidata sahu mai amfani da iskar gas na CNG ga matasan kasar nan 2,000. Rabon da za...

Cutar Kolera ta Kashe Mutane 430 a Sudan

0
Cutar Kolera ta Kashe Mutane 430 a Sudan   Fiye da mutum 430 ne suka mutu sakamakon annobar kolera a ƴan watannin da suka gabata, a daidai lokacin da yaƙin basasar ƙasar ke ci gaba a ƙasar, in ji ma'aikatar lafiyar...

Rashin Lafiya: An Saki ɗaruruwan Fursunoni Daga Gidan Yarin DR Congo

0
Rashin Lafiya: An Saki ɗaruruwan Fursunoni Daga Gidan Yarin DR Congo   An saki fursunoni 1,685 masu fama da rashin lafiya daga gidan yarin Makala da ke Kinsasha, babban birnin ƙasar Dimokuraɗiyyar Jamhuriyar Congo domin rage cunkoso. A gidan yarin ne a...

Fara Jigilar Man fetur ɗin Dangote Zai Rage Farashin Sufuri da Abinci – CBN

0
Fara Jigilar Man fetur ɗin Dangote Zai Rage Farashin Sufuri da Abinci – CBN     Babban Bankin Najeriya CBN ya ce fara jigilar man fetur daga matatar man fetur ta Dangote zai rage farashin sufuri da abinci. Mista Olayemi Cardoso ya bayyana...

Gwamnatin Najeriya ta Nemi da a Yafe Mata Bashi

0
Gwamnatin Najeriya ta Nemi da a Yafe Mata Bashi   Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima wanda ya wakilci shugaba Tinubu, a yayin jawabi a taron Majalisar Ɗinkin Duniya, ya nemi da a yafewa Najeriya da sauran ƙasashe masu tasowa basukan da...

Madatsun Ruwan Kano na Buƙatar Gyara – Gwamnatin Jihar

0
Madatsun Ruwan Kano na Buƙatar Gyara - Gwamnatin Jihar   Kwamitin da gwamnatin Kano ta kafa don duba halin da madatsun ruwan jihar ke ciki ya tabbatar da cewa wasu daga cikin madatsun ba su fuskantar barazanar ɓallewa. Gwamnati ta ce ta...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta