Home Taska Page 18

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Hatsarin Kwale-Kwale ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane Hudu a Borno

0
Hatsarin Kwale-Kwale ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane Hudu a Borno   Borno - Rahotanni sun bayyana cewa wani hatsarin kwale-kwale yayi sanadiyar mutuwar mutane hudu a garin Dikwa da ke jihar Borno. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Borno,...

Magance Talaci: Ya Kamata Matasa su Tashi su Nemi Ilimin Fasaha da Sana’o’in Zamani...

0
Magance Talaci: Ya Kamata Matasa su Tashi su Nemi Ilimin Fasaha da Sana'o'in Zamani - Pantami   Katsina - Tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zaman, Farfesa Isa Pantami ya bayyana wasu alkaluma masu ban tsoro game da talauci a Najeriya. Pantami,...

Ƙara Kuɗin Ruwa Akai-Akai ya Taimaka wa Darajar Naira – CBN

0
Ƙara Kuɗin Ruwa Akai-Akai ya Taimaka wa Darajar Naira - CBN   Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce ƙarin kuɗin ruwa da dinga yi akai-akai ya taimaka wajen ƙarfafa gwiwar 'yan ƙasar game da tunaninsu kan takardun kuɗi na naira. Gwamnan CBN...

NDLEA ta Kama Mai Shekara 48 da Hodar Iblis ta Fiye da N4bn

0
NDLEA ta Kama Mai Shekara 48 da Hodar Iblis ta Fiye da N4bn   Jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA sun ce sun kama wani mutum ɗauke da hodar iblis mai nauyin kilogiram 19.4 da kuɗinta...

Lokaci ya yi da Gwamnatin Najeriya za ta Daina Biyan Tallafin Man Fetur –...

0
Lokaci ya yi da Gwamnatin Najeriya za ta Daina Biyan Tallafin Man Fetur - Dangote   Shugaban matatar man fetur ta Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya ce lokaci ya yi da gwamnatin Najeriya za ta daina biyan kuɗin tallafin man fetur. Dangote...

An kashe Fitaccen ƙasurgumin ɗan Bindiga da Yaransa Biyu a Zamfara

0
An kashe Fitaccen ƙasurgumin ɗan Bindiga da Yaransa Biyu a Zamfara   Rahotanni na nuna cewa an kashe ƙasurgumin ɗanbindiga, Kachalla Sani Black a Zamfara. Ƴan sa-kai ne suka fafata da ɗanbindigar, suka kashe shi, suka ƙwato bindigogi ƙirar AK-47 guda biyu,...

Yanzu Lokaci ya Wuce da Zan Saye Arsenal – Dangote

0
Yanzu Lokaci ya Wuce da Zan Saye Arsenal - Dangote Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya ce yanzu lokaci ya wuce da zai saya ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal da ke Ingila, inda ya ce zai cigaba da...

An Samu Na’ukan Cutar Polio Guda 70 a Jihohi 14 na Arewacin ƙasar –...

0
An Samu Na'ukan Cutar Polio Guda 70 a Jihohi 14 na Arewacin ƙasar - Gwamnatin Najeriya   Najeriya na fuskantar ƙaruwar yaɗuwar sabuwar na'uin cutar polio ta cVPV2, kamar yadda Hukumar Kiwon Lafiya a Matakin Farko ta bayyana. Babban daraktan hukumar, Dokta...

Jami’an Tsaro Sun Kama Masu Zanga-Zanga 42 a Ghana

0
Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Zanga-Zanga 42 a Ghana   ‘Yan sanda a Ghana sun ce sun damke mutane 42 cikin masu zanga-zanga a Accra, babban birnin ƙasar. Hakan ya biyo rikicin da ya faru bayan cin karo da ƴansanda da masu...

Ambaliyar Maiduguri: Gwamna Zulum ya Kafa Kwamitin Rabon Kayan Tallafi

0
Ambaliyar Maiduguri: Gwamna Zulum ya Kafa Kwamitin Rabon Kayan Tallafi   Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya kafa kwamitin rabon kayan tallafi ga mutanen da iftila’in ambliya ya shafa a Maiduguri, babban birnin jihar. Wata sanarwa da sakataren gwamnatin jihar Bukar...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta