Home Taska Page 19

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Bayan watanni 7: Daliban Jami’ar Gusau Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan Bindiga

0
Bayan watanni 7: Daliban Jami'ar Gusau Sun Kubuta Daga Hannun 'Yan Bindiga Jihar Zamfara - Dalibai da malaman jami'ar tarayya ta Gusau (FUG) sun shaki iskar yanci bayan shafe akalla watanni bakwai a hannun yan bindiga. A watan Satumba, 2023 ne...

Jihohin Najeriya 17 za su Fuskanci Ruwan Sama Kamar da Bakin Kwarya – NiMET

0
Jihohin Najeriya 17 za su Fuskanci Ruwan Sama Kamar da Bakin Kwarya - NiMET   Abuja - Hukumar da ke hasashen yanayi a Najeriya, NiMET ta bayyana cewa wasu jihohin Najeriya za su fuskanci ruwan sama kamar da bakin kwarya. Hukumar ta...

Zaɓen Edo: ‘Yansanda sun Kama Mutane Biyu Bisa Zargin Tayar da Tarzoma

0
Zaɓen Edo: ‘Yansanda sun Kama Mutane Biyu Bisa Zargin Tayar da Tarzoma   'da ke gudanar a yau Asabar. Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ‘yansandan ƙasar, ACP Olumuyiwa Adejobi, ya fitar ranar Asabar, ya ce ‘yansandan sun kama mutanen biyu masu...

Dan Takarar PDP ya Nuna Damuwa Kan Barazanar Tsaro a Zaɓen Jihar Edo

0
Dan Takarar PDP ya Nuna Damuwa Kan Barazanar Tsaro a Zaɓen Jihar Edo   Dan takarar jam'iyyar PDP a zaɓen gwamnan jihar Edo, Asue Ighodalo ya nuna damuwarsa kan barazanar tsaro a yayin da ake tsaka da kaɗa ƙuri'a a zaɓen. Yayin...

Zaɓen Edo: EFCC ta Kama Mutane da Take Zargi da Sayen ƙuri’a

0
Zaɓen Edo: EFCC ta Kama Mutane da Take Zargi da Sayen ƙuri’a   Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFCC, sun kama wasu mutane da suke zargi da sayen ƙuri’a a zaɓen gwamnan jihar Edo da ke...

‘Yan Sanda Sun Kashe Kasurgumin Ɗan Ta’adda, Dan Kundu

0
'Yan Sanda Sun Kashe Kasurgumin Ɗan Ta'adda, Dan Kundu   Jihar Katsina - Rundunar yan sanda ta sake hallaka wani rikakken dan ta'adda a jihar Katsina, Dan Kundu. Rahotanni sun tabbatar da cewa Dan Kundu kani ne ga kasurgumin dan bindiga, Usman...

Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane, Sun Kwato Makamai a Jihar Taraba

0
Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane, Sun Kwato Makamai a Jihar Taraba   Jihar Taraba - Dakarun sojoji na 'Operation Whirl Stroke' sun cafke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a ƙaramar hukumar Karim Lamido ta jihar...

Kungiyar Al-Qaeda ta Kashe Mutane Fiye da 70 a Mali

0
Kungiyar Al-Qaeda ta Kashe Mutane Fiye da 70 a Mali   Fiye da mutum 70 aka kashe sannan aka jikkata wasu 200 a wani hari da masu iƙirarin jihadi suka kai Bamako, babban birnin Mali, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na...

Yadda Matar Aure ta Kashe ɗan Kishiyarta a Jihar Kano

0
Yadda Matar Aure ta Kashe ɗan Kishiyarta a Jihar Kano   Kano - An cafke wata matar aure bisa zargin zuba guba a abincin ɗan kishiyarta ɗan kimanin shekara ɗaya tal a jihar Kano. Rahotanni sun bayyana cewa matar ta gurfana a...

Ganduje ya Magantu Kan Batun Tsige Sanusi II

0
Ganduje ya Magantu Kan Batun Tsige Sanusi II   Jihar Kano - Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi martani kan raɗe-raɗin da ke cewa yana da hannu a shirin tsige Muhammadu Sanusi II daga kan sarautar...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta