Matashi ya Kashe Budurwar da Zai Aura a Jihar Kano
Matashi ya Kashe Budurwar da Zai Aura a Jihar Kano
Jihar Kano - Rundunar ƴan sanda reshen jihar Kano ta cafke wani matashi, Abubakar Kurna bisa zarginsa da kashe budurwar da zai aura, Naja'atu Ahmad.
Ƴan sandan sun gurfanar da wanda...
An Haramtawa Ma’aikatan Asibiti Yin Kirifto
An Haramtawa Ma'aikatan Asibiti Yin Kirifto
Jihar Gombe - Hukumomi a Asibitin Gwamnatin Tarayya da ke Gombe sun sanya doka game da 'kirifto'.
Hukumomin sun haramtawa ma'aikata yin 'kirifto' ko 'mining' lokacin da suke bakin aiki.
Mataimakin daraktan gudanar na asibitin FTH,...
An Nada Farfesa Mele a Matsayin Shugaban Jami’ar Maiduguri
An Nada Farfesa Mele a Matsayin Shugaban Jami'ar Maiduguri
Jihar Borno - Hukumar gudanarwa ta Jami'ar Maiduguri da ke jihar Borno ta nada sabon shugabanta.
An nada Farfesa Mohammed Laminu Mele a matsayin shugaban Jami'ar da ke Arewa maso Gabas.
An nada...
Ababen Fashewa: Mutane 20 Sun Mutu a Lebanon
Ababen Fashewa: Mutane 20 Sun Mutu a Lebanon
M'aikatar lafiya a Lebanon ta ce aƙalla mutum 20 ne suka mutu a rana ta biyu da ƙarin ababen fashewa suka tashi a na'urorin sadarwar da mayaƙan Hezbollah ke amfani da su,...
Ambaliyar Ruwa ta Hallaka Mutane 20,ta Lalata Gine-Gine da Gadoji a Sassan Turai
Ambaliyar Ruwa ta Hallaka Mutane 20,ta Lalata Gine-Gine da Gadoji a Sassan Turai
Shugabar hukumar gudanarwar Tarayyar Turai, Ursula von der Leyen za ta gana da Firaiministocin ƙasashen Poland da Austria da Slovakia da kuma Jamhuriyar Czech, domin tattauna shirin...
Tinubu na ƙoƙari Wajen Magance Matsalar Cin Hancin da Rashawar da aka yi a...
Tinubu na ƙoƙari Wajen Magance Matsalar Cin Hancin da Rashawar da aka yi a Baya - Sarkin Minna
Sarkin Minna, Alhaji Umar Farouk Bahago ya ce shugaban ƙasa Bola Tinubu ya yi bakin ƙoƙarinsa wajen ƙwato kuɗaɗen da aka sace...
Dole Musulmi da Kirista su Haɗa ƙarfi da ƙarfe Wajen Goya wa Falasɗinawa Baya...
Dole Musulmi da Kirista su Haɗa ƙarfi da ƙarfe Wajen Goya wa Falasɗinawa Baya - Fani-Kayode
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Saman Najeriya, Cif Femi Fani-Kayode ya ce dole Musulmi da Kirista baki ɗaya su haɗa ƙarfi da ƙarfe wajen goya...
An Jiyo ƙarar Harbe-Harbe Lokacin da EFCC Suka je Kama Yahaya Bello
An Jiyo ƙarar Harbe-Harbe Lokacin da EFCC Suka je Kama Yahaya Bello
A daren jiya Laraba ne jami'an hukumar EFCC suka kai samame gidan gwamnatin Kogi da ke Abuja domin kama tsohon Gwamnan Kogi Yahaya Bello a Unguwar Asokoro da...
DSS ta yi ƙarin Haske Kan Mamaye Ofishin SERAP
DSS ta yi ƙarin Haske Kan Mamaye Ofishin SERAP
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta yi ƙarin haske kan dalilan da suka sa jami’anta suka mamaye ofishin ƙungiyar kare hakkin jama’a da tattalin arzikin ƙasa (SERAP) a Abuja ranar...
Ambaliyar Ruwa ta Tilasta wa Dubban Mutane Barin Muhallansu a Borno
Ambaliyar Ruwa ta Tilasta wa Dubban Mutane Barin Muhallansu a Borno
Ambaliyar ruwa ta tilasta wa dubban mutane barin muhallansu a Maidguri, babban birnin jihar Borno.
Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne bayan da madatsar ruwa ta Alau ta...













