NNPCL ya Sanar da Sabon Farashin Litar Man Fetur
NNPCL ya Sanar da Sabon Farashin Litar Man Fetur
Kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya sanar da sabon farashin litar man fetir. A wata sanarwa da kamfanin ya aike wa manema labarai, kamfanin ya ce daga yau ranar 3 ga...
Nan ba da Jimawa ba Man Fetur ɗinmu zai Shiga Kasuwa – Dangote
Nan ba da Jimawa ba Man Fetur ɗinmu zai Shiga Kasuwa – Dangote
Mai kamfanin Matatar man fetur ta Dangote, Aliko Dangote ya sanar da cewa da
zarar kamfaninsa ya kammala wasu muhimman abubuwa da kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL),...
VAT: Tinubu ya Amince a Shigo da Kayan Abinci ba Tare da Karɓar Haraji...
VAT: Tinubu ya Amince a Shigo da Kayan Abinci ba Tare da Karɓar Haraji ba
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da dena karbar haraji da cire harajin VAT ga kayan abinci da za a shigo dasu kasar nan.
Ma’aikatar...
Ambaliyar Ruwa ta Tafi da Gidaje 200 a Jihar Kebbi
Ambaliyar Ruwa ta Tafi da Gidaje 200 a Jihar Kebbi
Hukumomi a jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin Najeirya sun ce gwamman mutane ne suka rasa matsugunansu sakamakon rushewar kusan gidaje 200, bayan wata mumunar ambaliyar ruwa da aka...
Gwamnatin Kano Zata Dauki Matakai 6 Kan Zanga-Zanga
Gwamnatin Kano Zata Dauki Matakai 6 Kan Zanga-Zanga
Kano - Gwamnatin jihar Kano ta ce ta nuna takaicinta kan yadda wasu yan daba suka kwace zanga-zangar lumana suka mayar da ita ta ta'addanci.
Gwamnatin ta ce tana da cikakken rahoto kan...
Zanga-Zanga: Jami’ar BUK ta Dakatar da ɗaukar Darussa
Zanga-Zanga: Jami'ar BUK ta Dakatar da ɗaukar Darussa
Hukumar gudanarwar Jami'ar Bayero da ke jihar Kano ta sanar dakatar da ɗaukar darussa zuwa wani lokaci sakamakon zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa da ake ci gaba da yi a faɗin Najeriya.
Wata...
Hukuncin da Ƴan sandan Somaliya Suka Dauka Kan Mata Masu Saka Niƙabi
Hukuncin da Ƴan sandan Somaliya Suka Dauka Kan Mata Masu Saka Niƙabi
Ƴan sanda a birnin Kismayo da ke kudancin Somaliya sun ce za su ɗaure ko su ci tarar matan da ke rufe fuskarsu da niƙabi saboda fargabar cewa...
Ba za su Amince a Riƙa Kaɗa Tutar Wata ƙasa ba a Najeriya –...
Ba za su Amince a Riƙa Kaɗa Tutar Wata ƙasa ba a Najeriya - Shugaban Hafsan Tsaro
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya Christopher Musa ya ce ba za su amince a riƙa kaɗa tutar wata ƙasa ba a Najeriya.
Christopher Musa...
Shugaba Tinubu na Ganawar Sirri da Manyan Hafsoshin Tsaron Nigeriya
Shugaba Tinubu na Ganawar Sirri da Manyan Hafsoshin Tsaron Nigeriya
FCT Abuja - Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu na ganawar sirri yanzu haka da manyan hafsoshin tsaron ƙasar nan a Aso Villa da ke birnin tarayya Abuja.
Taron dai na gudana...
Bulama ya Gargaɗi Masu Amfani da Tutar Rasha a Wajen Zanga-Zanga
Bulama ya Gargaɗi Masu Amfani da Tutar Rasha a Wajen Zanga-Zanga
Daruruwan masu zanga-zanga sun bi titunan yawancin jihohin arewacin Najeriya da kuma Legas, a yayin da aka shiga rana ta biyar da fara zanga-zangar kuncin rayuwa a kasar.
An ga...