Home Taska Page 175

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Tony Ojukwu ya Shawarci Gwamnatin Najeriya Kan Kare Makarantu Daga Hare-Haren ‘Yan Bindiga

0
Tony Ojukwu ya Shawarci Gwamnatin Najeriya Kan Kare Makarantu Daga Hare-Haren 'Yan Bindiga Shugaban hukumar kare hakkin dan adam ta kasa Tony Ojukwu ya shawarci gwamnatin Najeriya kan kare makarantu daga hare-haren 'yan bindiga. Ya yi wannan kiran ne a ranar...

Ecuador: Fursunoni 116 ne Suka Rasa Rayukansu a Rikicin Gidan Kaso

0
Ecuador: Fursunoni 116 ne Suka Rasa Rayukansu a Rikicin Gidan Kaso   Shugaban Ecuador, Guillermo Lasso, ya tabbatar da mutuwar fursunoni 116 a tarzomar da ta barke a gidan kaso da ke birnin Guayaquil da ke gabar teku a ranar Talata. An...

A Nahiyar Afrika, Kashi 40 ne Suka yi Cikakkiyar Rigakafin Cutar Corona – Hukumar...

0
A Nahiyar Afrika, Kashi 40 ne Suka yi Cikakkiyar Rigakafin Cutar Corona - Hukumar Lafiya ta Duniya   Hukumar lafiya ta duniya ta ce kasashen Afurka 14 ne kacal suka yi wa sama da kasha 10 cikin 100 na al’ummarsu rigakafin...

Gwamna Zulum ya Bayyana Cewa Siyasantar da Harkokin Tsaro ne ke Ta’azzara Al’amura a...

0
Gwamna Zulum ya Bayyana Cewa Siyasantar da Harkokin Tsaro ne ke Ta'azzara Al'amura a Najeriya   Gwamnan jahar Borno da ke arewacin Najeriya Babagana Umara Zulum ya yi zargin cewa siyasa da aka sanya wajen daukar jami'an tsaro a kasar ita...

Corona: Karin mutane 437 sun kamu da Cutar a Najeriya

0
Corona: Karin mutane 437 sun kamu da Cutar a Najeriya Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya, NCDC, ta ce karin mutum 437 ne suka kamu da cutar korona a faɗin ƙasar a ranar Litinin. Hukumar ta ce akasarin waɗanda suka...

Shugaban Jami’ar UMYUK da ke Katsina, Farfesa Sunusi Mamman ya yi Barazanar Hana Budurwarsa...

0
Shugaban Jami'ar UMYUK da ke Katsina, Farfesa Sunusi Mamman ya yi Barazanar Hana Budurwarsa Kammala Jami'ar   Shugaban jami’ar Umaru Musa Yar’Adua da ke jahar Katsina, Farfesa Sunusi Mamman ya yi barazanar hana budurwar sa kammala jami’ar. Ya bukaci kada ta nuna...

Wahalar Man Fetur: Tsohon ‘Dan Wasan Man U, Paul Scholes Dauke da Galan a...

0
Wahalar Man Fetur: Tsohon 'Dan Wasan Man U, Paul Scholes Dauke da Galan a Kan Titi a Ingila   Ana cigaba da fuskantar matsalar fetur a gidajen man da ke kasar Birtaniya. A cikin makon nan aka ga Paul Scholes yana rike...

Dr Akunyili: Duk Wadanda Suke da Alhakin Kisan za su Fuskanci Hukunci a Duniya...

0
Dr Akunyili: Duk Wadanda Suke da Alhakin Kisan za su Fuskanci Hukunci a Duniya da Lahira - Shugaba Buhari   Shugaba Buhari ya tabbatar wa ‘yan uwan wadanda su ka rasa rayukansu su a harin da ya janyo kisan Dr Chike...

Maganin ƙarfin Maza: NAFDAC ta Kama Mutane 24 a Sokoto

0
Maganin ƙarfin Maza: NAFDAC ta Kama Mutane 24 a Sokoto   An kama masu sayar da magungunan karfin maza marasa rajista a jahar Sokoto. NAFDAC ta ce kayan da aka kama a birnin Sokoto da kasuwa sun kai na Naira miliyan 2. An...

Gwamnatin Jahar Anambra za ta Bada N20m ga Wanda ya ke da Masaniya Kan...

0
Gwamnatin Jahar Anambra za ta Bada N20m ga Wanda ya ke da Masaniya Kan Kisan Dr Akunyili Gwamnan jahar Anambra ya ba da sanarwar cewa zai ba da ladar N2Om ga duk wanda ya ke da bayanai kan kisan Dakta...
- Advertisement -
Latest News
Shugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ila