Home Taska Page 18

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Mutane 30 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Tankar Mai a Neja

0
Mutane 30 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Tankar Mai a Neja   Neja - Sama da mutane 30 ne aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon fashewar tankar mai a karamar hukumar Agaie ta jihar Neja. An bayyana cewa tankar man ta yi karo ne...

Shugaba Tinubu na Shirya Yiwa Majalisar Ministoci Garambawul

0
Shugaba Tinubu na Shirya Yiwa Majalisar Ministoci Garambawul   FCT, Abuja - Akwai yiwuwar shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yiwa majalisar ministocinsa garambawul. Idan ba wani sauyi aka samu ba, Shugaba Tinubu zai yi garambawul ɗin ne a cikin sati mai...

Dalilin da Yasa na Ajiye Aikina a Matsayin Mai Magana da Yawun Tinubu –...

0
Dalilin da Yasa na Ajiye Aikina a Matsayin Mai Magana da Yawun Tinubu - Ngelale   Mai bai wa shugaban Najeriya shawara na musamman kan harkokin yaɗa labarai, Ajuri Ngelale ya sanar da ajiye aikinsa 'na wucin gadi' Cikin wata sanarwa da...

Matatar Dangote da Sauran Matatun Cikin Gida na da Damar Sayar da Man ga...

0
Matatar Dangote da Sauran Matatun Cikin Gida na da Damar Sayar da Man ga Duk Wanda ke Buƙata - NNPCL   Babban kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya musanta zargin da ya ce ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi ta Najeriya, MURIC ta...

Gwamnatin Tarayya ta Fayyace Batun Shekarun Zana WAEC/NECO

0
Gwamnatin Tarayya ta Fayyace Batun Shekarun Zana WAEC/NECO   Abuja - Gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagoranci Bola Ahmed Tinubu ta yi ƙarin haske kan batun mafi ƙarancin shekarun zana jarabawar gama sakandire a Najeriya. Rahotannin da ke yawo sun yi iƙirarin cewa gwamnatin...

Gwamnatin Zamfara ta Magantu Kan Zargin Biyan ‘Yan Ta’adda Kudin Sulhu

0
Gwamnatin Zamfara ta Magantu Kan Zargin Biyan 'Yan Ta'adda Kudin Sulhu   Jihar Zamfara - Gwamnatin jihar Zamfara ta nesanta kanta da sanarwar da aka ce ta fito daga gare ta na shirin tattaunawa da yan ta'adda domin sulhu. Sakataren gwamnatin Zamfara,...

Tashin Fetur: Ana son Bata Sunan Tinubu – Sheikh Jingir

0
Tashin Fetur: Ana son Bata Sunan Tinubu - Sheikh Jingir   Jihar Plateau - Shugaban kungiyar Izala mai hedikwata a jihar Filato ya yi kira ga shugaba Bola Tinubu kan tausayawa talakawa. Sheikh Muhammadu Sani Yahaya Jingir ya yi magana ne kan...

Tashin Fetur: Gwamnatin Ekiti ta Rage wa Ma’aikata Ranakun Zuwa Aiki

0
Tashin Fetur: Gwamnatin Ekiti ta Rage wa Ma'aikata Ranakun Zuwa Aiki Jihar Ekiti - Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji ya amince ma'aikata su rika zama suna aiki daga gida a wasu kwanakin mako. Gwamnan ya ɗauki wannan matakin ne domin ragewa...

Nan da ƙarshen Mako Man Fetur Zai Wadata a Ko’ina – Gwamnatin Najeriya

0
Nan da ƙarshen Mako Man Fetur Zai Wadata a Ko'ina - Gwamnatin Najeriya   Ƙaramin Ministan Albarkatun Man Fetur, Heineken Lokpobiri ya ce daga yanzu zuwa ƙarshen mako man fetur zai wadata a ko'ina a faɗin ƙasar. Ministan ya bayar da wannan...

Ambaliyar Ruwa: Za a yi Mamakon Ruwan Sama na Kwana Biyar a Jihohi 21...

0
Ambaliyar Ruwa: Za a yi Mamakon Ruwan Sama na Kwana Biyar a Jihohi 21 - NIMET   Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi hasashen cewa mamakon ruwan sama da za a yi kwana biyar ana yi, zai janyo ambaliyar ruwa a wurare...
- Advertisement -
Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga