Home Taska Page 185

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Gwamnatin Tarayya za ta kwato fam 200m da Aka Sace Aka Boye a Kasar...

0
Gwamnatin Tarayya za ta kwato fam 200m da Aka Sace Aka Boye a Kasar Amurka   Gwamnatin tarayya ta bayyana yunkurinta na kwato wasu kudaden da aka sace su mallakin kasar. Wannan na zuwa ne yayin da Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya ya...

 Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mutane 3 da Laifin Kwace Waya da...

0
 Rundunar 'Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mutane 3 da Laifin Kwace Waya da Kashe Mutum   Rundunar ‘yan sandan jahar Kano ta kama wasu mutane 3 bisa zargin su da halaka wani Mohammed Sulaiman sannan suka tsere da wayar sa. Bayan...

Shugaba Buhari ya Kunyata Miliyoyin ‘Yan Najeriya Har da ‘Yan a Mutun APC –...

0
Shugaba Buhari ya Kunyata Miliyoyin 'Yan Najeriya Har da 'Yan a Mutun APC - Dr. Hakeem Baba Ahmed   Shugaba Buhari ya kunyata miliyoyin yan Najeriya har da yan a mutun APC, Baba Ahmed. Kakakin Dattawan Arewa yace sun yi nadamar kawar...

‘Yan Bindiga ba su Cancanci Rayuwa ba – Sarkin Katsina

0
'Yan Bindiga ba su Cancanci Rayuwa ba - Sarkin Katsina   Mai martaba Sarkin Katsina, Abdulmuminu Usman, ya ce babu abin da 'yan bindiga da ke kashe mutane a arewa maso yamma suka cancanta face mutuwa. Sarkin na magana ne yayin taron...

Gobara ta Kama Hedikwatar Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya ta NPA

0
Gobara ta Kama Hedikwatar Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya ta NPA   Rahotanni sun ce Hedikwatar Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya ta NPA ta kama wuta. An rawaito cewa, dukiya mai darajar miliyoyin nairori sun lalace...

Masana Sun Aiko da Sakamakon Farko Kan Bincike a Kogon Kare Kukanka Dake Yemen

0
Masana Sun Aiko da Sakamakon Farko Kan Bincike a Kogon Kare Kukanka Dake Yemen   Wata tawagar masana da ta shiga Kogon nan da ake kira 'Jahannama' da ke Oman sun aiko da sakamakon farko tun bayan shiga kogon. Kogon na a...

Rikicin Sojoji da Mayakan da ke Adawa da Juyin Mulki ya Tarwatsa Mazauna Yankin...

0
Rikicin Sojoji da Mayakan da ke Adawa da Juyin Mulki ya Tarwatsa Mazauna Yankin Myanmar   Kusan dukkan mutane dubu takwas mazauna wani gari a Myanmar sun tsere sakamakon fada tsakanin sojoji da mayakan da ke adawa da juyin mulkin da...

Jahohin Arewa: Kungiyar Matasan Yankin Arewa ta Bayyana Goyan Bayanta Kan Toshe Layukan Sadarwa

0
Jahohin Arewa: Kungiyar Matasan Yankin Arewa ta Bayyana Goyan Bayanta Kan Toshe Layukan Sadarwa   Wata kungiyar matasan yankin arewa ta bayyana goyon bayanta bisa toshe layukan sadarwa a wasu jahohin arewa. Kungiyar cikin sanarwa mai ɗauke da sa hannun shugabanta da...

Kogi Zuwa Kano: Fasinjoji 4 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota

0
Kogi Zuwa Kano: Fasinjoji 4 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota   Wata motar Bas da direbanta ya gaza sarrafata ta faɗa wani kogi, inda fasinjoji huɗu suka rasa rayuwarsu. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a wani yanki na...

Dan Majalisar Wakilai Mai Wakiltar Mazaɓar Rogo/Karaye ya Bayyana Cewa Korarrun ‘Yan Bindiga Sun...

0
Dan Majalisar Wakilai Mai Wakiltar Mazaɓar Rogo/Karaye ya Bayyana Cewa Korarrun 'Yan Bindiga Sun Fara Shigo wa Kano   Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Rogo da Karaye, Haruna Isah Dederi, ya koka kan shigar yan bindiga jahar. Kano A cewarsa yan...
- Advertisement -
Latest News
An Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha Hari