Za’a Saka Fasahar 5G a Najeriya a 2022 – Farfesa Pantami
Za'a Saka Fasahar 5G a Najeriya a 2022 - Farfesa Pantami
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Ali Pantami, yace za'a saka fasahar 5G a Najeriya a watan Janairu, 2022.
Ministan yace fasahar 5G zata taimaka matuƙa gaya wajen kare...
Jam’iyyar PDP ta Nemi Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele da ya Bar Ofis
Jam'iyyar PDP ta Nemi Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele da ya Bar Ofis
Jam'iyyar PDP ta bayyana bukatar gwamnan CBN ya bar ofis saboda barnar da ya yiwa kasa.
PDP ta ce, APC da gwamnan su suka lalata darajar Naira...
Ya Kamata IPOB ta Jagoranci Almajiranta a Zanga-Zangar Lumana Zuwa Abuja – Ohanaeze Ndigbo...
Ya Kamata IPOB ta Jagoranci Almajiranta a Zanga-Zangar Lumana Zuwa Abuja - Ohanaeze Ndigbo Worldwide
An nemi ‘yan asalin yankin Biyafara (IPOB) da su daina tursasa dokar zaman gida a kudu maso gabas.
A cewar Ohanaeze Ndigbo Worldwide, ya kamata IPOB...
Gwamna Ifeanyi Okowa ya yi Rashin Mai ba Shi Shawara na Musamman Kan Ci...
Gwamna Ifeanyi Okowa ya yi Rashin Mai ba Shi Shawara na Musamman Kan Ci Gaban Kasuwanci
Gwamnatin jahar Delta baki daya ta fada cikin jimamin mutuwar Mary Iyasere.
Har zuwa mutuwarta, Iyasere ita ce mai ba da shawara na musamman ga...
Kasar Aljeriya ta yi Rashin Tsofaffin Shugabanninta 2
Kasar Aljeriya ta yi Rashin Tsofaffin Shugabanninta 2
A cikin mako guda, Aljeriya ta rasa tsohon shugabanninta biyu, Abdelkader Bensalah da Abdelaziz Bouteflika.
Yayin da Bensalah ya rasu a ranar Laraba, 22 ga watan Satumba, Bouteflika ya mutu a ranar Alhamis,...
2023: Jahohi 24 da Farfesa Attahiru Jega Zai Soke Idan ya Zama Shugaban Kasa
2023: Jahohi 24 da Farfesa Attahiru Jega Zai Soke Idan ya Zama Shugaban Kasa
Farfesa Attahiru Jega, tsohon shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ya yi imanin cewa hanya guda da zai bi wajen kawo canjin da...
Gwamnatin Tarayya ta yi Nasarar Ragargazar ‘Yan Boko Haram da ‘Yan Bindiga – Abubakar...
Gwamnatin Tarayya ta yi Nasarar Ragargazar 'Yan Boko Haram da 'Yan Bindiga - Abubakar Malami
Ministan Shari'a, Abubakar Malami ya ce an karya lagwan 'yan ta'adda a Nigeria.
Malami ya yi wannan jawabin ne yayin zantawa da manema labarai a New...
Akwai Bukatar a Amshi Tubabbun ‘Yan Boko Haram – Babakura Abba-Jato
Akwai Bukatar a Amshi Tubabbun 'Yan Boko Haram - Babakura Abba-Jato
Gwamnatin jahar Borno ta kaddamar da fara shirin canza yan ƙungiyar Boko Haram da suka miƙa wuya.
Kwamishinan labaru, Abba Jato, yace ya zama wajibi a karbi masu mika wuyan...
Gwamnatin Tarayya za ta kwato fam 200m da Aka Sace Aka Boye a Kasar...
Gwamnatin Tarayya za ta kwato fam 200m da Aka Sace Aka Boye a Kasar Amurka
Gwamnatin tarayya ta bayyana yunkurinta na kwato wasu kudaden da aka sace su mallakin kasar.
Wannan na zuwa ne yayin da Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya ya...
Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mutane 3 da Laifin Kwace Waya da...
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Kano ta Kama Mutane 3 da Laifin Kwace Waya da Kashe Mutum
Rundunar ‘yan sandan jahar Kano ta kama wasu mutane 3 bisa zargin su da halaka wani Mohammed Sulaiman sannan suka tsere da wayar sa.
Bayan...












