Shugaba Buhari ya Kunyata Miliyoyin ‘Yan Najeriya Har da ‘Yan a Mutun APC –...
Shugaba Buhari ya Kunyata Miliyoyin 'Yan Najeriya Har da 'Yan a Mutun APC - Dr. Hakeem Baba Ahmed
Shugaba Buhari ya kunyata miliyoyin yan Najeriya har da yan a mutun APC, Baba Ahmed.
Kakakin Dattawan Arewa yace sun yi nadamar kawar...
‘Yan Bindiga ba su Cancanci Rayuwa ba – Sarkin Katsina
'Yan Bindiga ba su Cancanci Rayuwa ba - Sarkin Katsina
Mai martaba Sarkin Katsina, Abdulmuminu Usman, ya ce babu abin da 'yan bindiga da ke kashe mutane a arewa maso yamma suka cancanta face mutuwa.
Sarkin na magana ne yayin taron...
Gobara ta Kama Hedikwatar Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya ta NPA
Gobara ta Kama Hedikwatar Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya ta NPA
Rahotanni sun ce Hedikwatar Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya ta NPA ta kama wuta.
An rawaito cewa, dukiya mai darajar miliyoyin nairori sun lalace...
Masana Sun Aiko da Sakamakon Farko Kan Bincike a Kogon Kare Kukanka Dake Yemen
Masana Sun Aiko da Sakamakon Farko Kan Bincike a Kogon Kare Kukanka Dake Yemen
Wata tawagar masana da ta shiga Kogon nan da ake kira 'Jahannama' da ke Oman sun aiko da sakamakon farko tun bayan shiga kogon.
Kogon na a...
Rikicin Sojoji da Mayakan da ke Adawa da Juyin Mulki ya Tarwatsa Mazauna Yankin...
Rikicin Sojoji da Mayakan da ke Adawa da Juyin Mulki ya Tarwatsa Mazauna Yankin Myanmar
Kusan dukkan mutane dubu takwas mazauna wani gari a Myanmar sun tsere sakamakon fada tsakanin sojoji da mayakan da ke adawa da juyin mulkin da...
Jahohin Arewa: Kungiyar Matasan Yankin Arewa ta Bayyana Goyan Bayanta Kan Toshe Layukan Sadarwa
Jahohin Arewa: Kungiyar Matasan Yankin Arewa ta Bayyana Goyan Bayanta Kan Toshe Layukan Sadarwa
Wata kungiyar matasan yankin arewa ta bayyana goyon bayanta bisa toshe layukan sadarwa a wasu jahohin arewa.
Kungiyar cikin sanarwa mai ɗauke da sa hannun shugabanta da...
Kogi Zuwa Kano: Fasinjoji 4 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota
Kogi Zuwa Kano: Fasinjoji 4 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota
Wata motar Bas da direbanta ya gaza sarrafata ta faɗa wani kogi, inda fasinjoji huɗu suka rasa rayuwarsu.
Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a wani yanki na...
Dan Majalisar Wakilai Mai Wakiltar Mazaɓar Rogo/Karaye ya Bayyana Cewa Korarrun ‘Yan Bindiga Sun...
Dan Majalisar Wakilai Mai Wakiltar Mazaɓar Rogo/Karaye ya Bayyana Cewa Korarrun 'Yan Bindiga Sun Fara Shigo wa Kano
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Rogo da Karaye, Haruna Isah Dederi, ya koka kan shigar yan bindiga jahar.
Kano A cewarsa yan...
‘Yan Bindiga za su Fara Shiga Gonakan Mutane Suna Girbe Shukan da Manoma Suka...
'Yan Bindiga za su Fara Shiga Gonakan Mutane Suna Girbe Shukan da Manoma Suka yi - Gwamna Masari
Gwamnan jahar Katsina ya yi gargadin cewa, yunwa ta addabi 'yan bindiga don haka a kula.
A cewarsa, 'yan bindiga za su fara...
‘Yan Bindiga Sun Harbe Mayakan Taliban 2
'Yan Bindiga Sun Harbe Mayakan Taliban 2
Rahotanni daga gabashin Afganistan na cewa wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun harbe mayakan Taliban biyu da wani farar hula.
Shaidun sun ce mutanen da ke dauke da...













