Zanga-Zanga: ‘Yan Daba Sun Raunata ‘Yan Jarida a Kano
Zanga-Zanga: 'Yan Daba Sun Raunata 'Yan Jarida a Kano
Jihar Kano - 'Yan jarida a Kano sun shiga barazana yayin da wasu 'yan daba da su ka shiga rigar zanga-zanga su ka fara tare mutane a Kano.
Ibrahim Ayuba Isa, wanda...
Yayin Zanga-Zanga: An Sanya Dokar Hana Fita a Borno
Yayin Zanga-Zanga: An Sanya Dokar Hana Fita a Borno
Gwamnatin jihar Borno da ke arewacin Najeriya ta ayyana dokar hana fita ra awa 24 a faɗin jihar.
A cikin wata sanarwa, wadda ta samu sa hannun mai magana da yawun rundunar...
Yadda Zanga-Zanga ta Kasance a Babban Birnin Tarayya
Yadda Zanga-Zanga ta Kasance a Babban Birnin Tarayya
Yan sanda sun harba hayaki mai sa hawaye kan masu zanga-zanga domin tarwatsa su a Abuja, Babban birnin Najeriya.
Masu zanga-zanga an Abuja, babban birnin Najeriya sun mamaye titunan birnin suna bayyana takaicinsu...
Babu Alamar Masu Zanga-Zanga a Enugu
Babu Alamar Masu Zanga-Zanga a Enugu
Wakilan BBC da ke jihar Enugu sun ruwaito cewa jama'a ba su fita zanga-zanga ba kamar yadda aka gani a wasu jihohin Najeriya a yau.
Kafa ta dauke a titunan jihar sannan kantuna sun kasance...
Zamfara: Masu Zanga-Zanga na Son a Inganta Tsaro
Zamfara: Masu Zanga-Zanga na Son a Inganta Tsaro
Masu zanga-zanga ma sun fito a jihar Zamfara, daya daga cikin jihohin arewacin Najeriya da ke fama da kangin matsalar tsaro.
Masu zanga-zangar sun nemi gwamnati ta samar masu da tsaro tare da...
Ana Gudanar da Zanga-Zanga Cikin Lumana a Legas
Ana Gudanar da Zanga-Zanga Cikin Lumana a Legas
Tituna sun zama kufai yayin da bankuna da shaguna suka kasance a rufe a fadin jihar Legas daidai lokacin da yan Najeriya suka fara zanga-zangar adawa da matsin rayuwa.
Masu zanga-zangar na ihun...
An Tarwatsa Masu Zanga-Zanga a Kano
An Tarwatsa Masu Zanga-Zanga a Kano
Yayin da ake ci gaba da zanga-zanga a fadin Najeriya, dubban matasa a jihar Kano sai kara fitowa suke daga unguwanni suna taruwa a kan titin gidan gwamnati.
Wakilin BBC a Kano ya ruwaito cewa...
Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Guinea, Camara ɗaurin Shekara 20 a Gidan Yari
Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Guinea, Camara ɗaurin Shekara 20 a Gidan Yari
An yanke wa tsohon shugaban mulkin sojan Guinea Moussa Dadis Camara hukuncin ɗaurin shekara 20 a gidan yari sakamakon kisan aƙalla mutum 156 a wani filin...
Amurka ta Magantu Kan Kisan Haniyeh
Amurka ta Magantu Kan Kisan Haniyeh
Sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken ya ce, ƙasarsa ba ta da masaniya ko kuma hannu a kisan da aka yi wa Isma'il Haniyeh.
Sakataren harkokin wajen Amurkan, ya ce ba zai iya cewa ga...
Asusun ba da Bashin Karatu na Najeriya Zai Fitar da N850m
Asusun ba da Bashin Karatu na Najeriya Zai Fitar da N850m
Asusun ba da bashin kuɗin karatu a Najeriya ya ce zai fitar da naira miliyan 850 a yau Laraba ga ɗaliban da suka nemi bashin.
Wannan ƙari ne kan naira...