Home Taska Page 194

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Yaki da ‘Yan Ta’adda: Gwamnatin Zamfara Za ta Farfado da Rundunar Yan sa kai...

0
Yaki da 'Yan Ta'adda: Gwamnatin Zamfara Za ta Farfado da Rundunar Yan sa kai a Jahar   Gwamnatin jahar Zamfara zata farfado da rundunar tsaron farar hula ta hadin gwiwa (CJTF) wacce aka fi sani da “Yan sa kai”. Gwamnatin za ta...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Soja Tare da Garkuwa da Mata da Yaranta 2 a...

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Soja Tare da Garkuwa da Mata da Yaranta 2 a Unguwar Milgoma a Jahar Kaduna   ‘Yan bindiga sun halaka wani soja yayin da suka afka unguwar Milgoma a Zaria suka yi garkuwa da wata mata da...

Gwamnatin Edo za ta Haramtawa Wadanda ba a yi wa Rigakafin Corona ba Shiga...

0
Gwamnatin Edo za ta Haramtawa Wadanda ba a yi wa Rigakafin Corona ba Shiga Bankuna, Ofisoshin Gwamnati da Wuraren Ibada   Jahar Edo - Gwamnatin Jahar Edo ta haramtawa ma'aikatan da ba su yi allurar riga-kafin corona ba shiga ofishosinsu kamar...

Ambaliyar Ruwa: Mutane 80 Sun Rasa Rayukansu a Sudan

0
Ambaliyar Ruwa: Mutane 80 Sun Rasa Rayukansu a Sudan   Fiye da mutane 80 sun rasa rayukansu, tun bayan fara damuna a watan Yuli a Sudan. Mai magana da yawun hukumar kare fararen hula ta kasar ya ce fiye da mutane 67...

Faɗin Gaskiya a Wannan Gwamnatin ya Zama Matsalar Tsaro – Bishop Bello

0
Faɗin Gaskiya a Wannan Gwamnatin ya Zama Matsalar Tsaro - Bishop Bello   Malamin addinin kirista, Bishop Ransom Ballo, yace faɗin gaskiya a wannan gwamnatin ya zama matsalar tsaro. Bala yace da zaran ka faɗi gaskiya kan wannan gwamnatin, to daga nan...

Ajuri Ngelale ya yi Harin Haske Game da Harajin VAT

0
Ajuri Ngelale ya yi Harin Haske Game da Harajin VAT   Ajuri Ngelale ya yi bayani game da yadda ake tattara harajin VAT a kasar nan. Hadimin Shugaban kasar ya soki matsayar Gwamnan jahar Ribas, Nyesom Wike. Ngelale yace ba daidai ba ne...

Sababbin Wuraren da Korarrun ‘Yan Bindigar Zamfara Suka Koma

0
Sababbin Wuraren da Korarrun 'Yan Bindigar Zamfara Suka Koma   'Yan bindigar da suka addabi al'umma a jahar Zamfara na ci gaba da tserewa tun bayan da gwamnati ta dauki matakan tsaro masu tsauri a kansu. Majiyoyi sun bayyana cewa a yanzu...

Gano ‘Yan Ta’adda: Rundunar Sojojin Najeriya ta Kirkiro Motoci Masu Hangen Nesa

0
Gano 'Yan Ta'adda: Rundunar Sojojin Najeriya ta Kirkiro Motoci Masu Hangen Nesa   Rundunar sojojin Najeriya ta kirkiro wasu motoci masu hangen nesa don gano 'yan ta'adda. Wannan na zuwa ne yayin da lamurran tsaro suke kara lalacewa a yakuna daban-daban na...

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Jahar Zamfara Sun Kona Gidan Kakakin Majalisar Dokokin Jahar

0
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Jahar Zamfara Sun Kona Gidan Kakakin Majalisar Dokokin Jahar   Yan bindiga sun kai hari karamar hukumar Zurmi a jahar Zamfara. Sun kona gidajen mutane amma ba'a san adadin gidajen ba kawo yanzu. Gidan Kakakin majalisar jahar na...

Harin Sansanin Jami’an Tsaro a Zamfara: Rahoto ya Nuna Cewa ‘Yan Bindigan  Sun yi...

0
Harin Sansanin Jami'an Tsaro a Zamfara: Rahoto ya Nuna Cewa 'Yan Bindigan  Sun yi Amfani da Damar Rashin Hanyoyin Sadarwa   ‘Yan bindiga sun shiga sansanin jami’an tsaro a jahar Zamfara, sun yi barna. Hakan ya yiwu ne saboda kashe hanyoyin sadarwan...
- Advertisement -
Latest News
Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21