Home Taska Page 193

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rijiyar Barhout: Masana Kimiyya Sun Fara Bincike a Kogon Kare Kukanka Dake Yemen

0
Rijiyar Barhout: Masana Kimiyya Sun Fara Bincike a Kogon Kare Kukanka Dake Yemen   Tawagar masana kimiyya daga Oman sun fara binciken wani babban kogo a Yemen da aka fi sani da Rijiyar Barhout a karon farko. Babban ramin yana cikin hamadar...

Karbo 4.9bn: Jahohin da Zasu fi Amfana da Bashin

0
Karbo 4.9bn: Jahohin da Zasu fi Amfana da Bashin   Gwamnatin Tarayya tana neman a bata dama ta karbo $4.9bn daga kasar waje. Jahohin Kano, Legas Taraba, Nasarawa, da Kogi za su amfana idan aka ci bashin. Za a narka wani kaso daga...

Na’urar CCTV ta Dauki Bidiyon Mutum Yana Satar Fitilun Masallaci

0
Na'urar CCTV ta Dauki Bidiyon Mutum Yana Satar Fitilun Masallaci   Faifan bidiyo ya nuna wani mutumi yana satar fitila a Masallaci. Na'urar CCTV ta nadi mutumin yayinda ya cire fitilar har ya gudu. Mutane sun yi mamakin ta wani dalili mutum zai...

Adadin Kudade da Kasashen da Suke Bin Najeriya Bashi

0
Adadin Kudade da Kasashen da Suke Bin Najeriya Bashi   DMO yace tulin bashin da ake bin gwamnatocin Najeriya ya karu da N2.36tr. Ofishin tattara bashin yace gwamnatin tarayya ta ke dauke da 83% na kason. Kasashen da suke bin Najeriya bashi sun...

Tabarbarewar Tsaro: ‘Yan Yankin Birshin Fulani Dake Bauchi Sun Fito Zanga-Zanga

0
Tabarbarewar Tsaro: 'Yan Yankin Birshin Fulani Dake Bauchi Sun Fito Zanga-Zanga   Wasu mazauna unguwar Birshin Fulani, da ke cikin garin Bauchi, sun tare hanyar Bauchi zuwa Dass suna zanga-zangar tabarbarewar tsaro a yankin. A halin yanzu masu ababen hawa na nan...

Zaku San Sunayen Masu Daukar Nauyin Ta’addanci a Lokacin da ya Dace – EFCC...

0
Zaku San Sunayen Masu Daukar Nauyin Ta'addanci a Lokacin da ya Dace - EFCC ga 'Yan Najeriya   Shugaban hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta'annati wato EFCC Abdulrasheed Bawa, ya ce 'yan Najeriya za su...

Karfafa Ayyukan Fashi da Makami a Yankin Arewa: Kungiyar CAN na Zargin Sheikh Gumi

0
Karfafa Ayyukan Fashi da Makami a Yankin Arewa: Kungiyar CAN na Zargin Sheikh Gumi   Kungiyar CAN ta zargi shahararren malamin Musulunci, Sheikh Ahmed Gumi, da karfafa ayyukan fashi da makami a yakin arewa. Shugaban kungiyar reshen jahar Imo, Rev. Eches Divine...

Mika Shi ga Gwamnatin Najeriya: Nnamdi Kanu ya Maka Gwamnatin Kenya a Kotu

0
Mika Shi ga Gwamnatin Najeriya: Nnamdi Kanu ya Maka Gwamnatin Kenya a Kotu   Nnamdi Kanu ya maka gwamnatin kasar Kenya a kotu bisa laifin mika shi ga gwamnatin Najeriya. Takardar karar ta ce, shi Nnamdi Kanu tuni ya yi watsi da...

Abddulkareem: Waɗanda Suka Kashe ɗan Sanatan Na’Allah, Sun Faɗi Dalilin da Yasa Sukai Kisan

0
Abddulkareem: Waɗanda Suka Kashe ɗan Sanatan Na'Allah, Sun Faɗi Dalilin da Yasa Sukai Kisan   Mutanen da aka cafke da hannu a kisan ɗan sanatan APC, Abdulkareem Na'Allah, sun bayyana abinda suka je yi gidan. Bashir Muhammad, da Nasiru Salisu, sun ce...

Abdulrasheed Bawa: Farfesa Isa Pantami ya Alaƙanta Faɗuwar da Takurawa Kai da Kuma Yawan...

0
Abdulrasheed Bawa: Farfesa Isa Pantami ya Alaƙanta Faɗuwar da Takurawa Kai da Kuma Yawan Aiki   Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Pantami, ya bayyana dalilin da yasa shugaban EFCC ya yanke jiki ya faɗi. Abdulrasheed Bawa ya yanke jiki...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta