Home Taska Page 192

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Farfesa Isa Pantami ya Gayyaci Femi Fani-Kayode Liyafar Cin Abinci Dare a Gidansa

0
Farfesa Isa Pantami ya Gayyaci Femi Fani-Kayode Liyafar Cin Abinci Dare a Gidansa   Ministan Sadarwar Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya gayyaci sabon mamba na baya-bayan nan a jam'iyyar APC liyafar cin abinci dare a gidansa. Femi Fani-Kayode ɗin ne ya...

Na Damu da Yadda Majalisar Dokokin Najeriya ke Tafiyar da Batun Ciyo Basussuka da...

0
Na Damu da Yadda Majalisar Dokokin Najeriya ke Tafiyar da Batun Ciyo Basussuka da Gwamnatin Tarayya ke yi - Sanata Ndume   Sanata Ali Ndume ya nuna damuwarsa kan yadda gwamnatin tarayya ke karbo bashi a cikin matsanancin halin tattalin arzikin...

‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Sace Taraktoci 5 Tare da Kona 2 a Jahar...

0
'Yan Ta'addan Boko Haram Sun Sace Taraktoci 5 Tare da Kona 2 a Jahar Yobe   Wasu miyagu da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun sace tarakta biyar tare da kurmushe biyu. An gano cewa 'yan ta'addan sun shiga kauyen Ngelbuwa...

Yajin Aikin NARD: Likitoci Sun yi Alla-Wadai da Hukuncin Kotun Ma’aikatan NIC Kan Cewa...

0
Yajin Aikin NARD: Likitoci Sun yi Alla-Wadai da Hukuncin Kotun Ma'aikatan NIC Kan Cewa su Koma Bakin Aiki   Likitoci sun yi martani kan hukuncin kotun ma'aikatan NIC. Likitocin sun fara yajin aiki ne ranar 1 ga Agusta bisa rashin biyansu albashi...

Babban Bankin Najeriya ya na Neman Mai Shafin Canji na AbokiFX

0
Babban Bankin Najeriya ya na Neman Mai Shafin Canji na AbokiFX   Babban bankin Najeriya wato CBN ya ce yana neman mai shafin canji na AbokiFX, Oniwinde Adedotun ruwa a Jallo. AbokiFX shafin ne da ke wallafa bayanai kan yanayin hada-hada da...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Kungiyar Miyetti Allah, Abubakar Abdullahi a Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Kungiyar Miyetti Allah, Abubakar Abdullahi a Jahar Kaduna   'Yan bindiga sun halaka shugaban kungiyar Miyetti Allah a karamar hukumar Lere ta jahar Kaduna, Abubakar Abdullahi. Maharan sun kashe shugaban kungiyar ta MACBN bayan sun kai farmaki...

VAT Maimakon FIRS: Gwamnonin Najeriya 9 da Suka Dage Sai Jahohi Sun Karbi Harajin

0
VAT Maimakon FIRS: Gwamnonin Najeriya 9 da Suka Dage Sai Jahohi Sun Karbi Harajin   Gwamnonin kudu sun yi wani taro a Enugu don tattauna muhimman batutuwa da yankin ke fuskanta. Daya daga cikin mahimman batutuwan da suka tattauna shine na karbar...

Bayan Kashe Jagoran Kuniyar ISIS: Muna da Sojoji Fiye da 4000 a Mali –...

0
Bayan Kashe Jagoran Kuniyar ISIS: Muna da Sojoji Fiye da 4000 a Mali - Faransa   Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya sanar da cewa dakarun Faransa sun kashe jagoran kungiyar ISIS a Afrika Adnan Abu Walid al-Sahrawi. Bayan ya yi mubaya'a ga...

Zaman Gidan Yari: Kotun Afrika ta Kudu ta yi Watsi da Soke Hukuncin da...

0
Zaman Gidan Yari: Kotun Afrika ta Kudu ta yi Watsi da Soke Hukuncin da Aka Yanke wa Tsohon Shugaban Kasar, Jacob Zuma   Babbar kotun Afirka ta Kudu ta yi watsi da yunkurin tsohon shugaban kasar Jacob Zuma na neman a...

Kotun Jahar Oyo ta Umarci Gwamnatin Najeriya da ta Biya Igboho Diyyar N20b

0
Kotun Jahar Oyo ta Umarci Gwamnatin Najeriya da ta Biya Igboho Diyyar N20b   Wata babbar kotun jahar Oyo da ke a birnin Badun, a ranar Juma’a ta umarci gwamnatin Najeriya ta biya diyyar naira biliyan 20 ga matashin nan Sunday...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta