NNPC: Shugaba Buhari ya Nada Darektocin Hukumar Gudanarwar kamfanin
NNPC: Shugaba Buhari ya Nada Darektocin Hukumar Gudanarwar kamfanin
Shugaba Muhammadu Buhari, a matsayinsa na Ministan harkokin man fetur ya bayar da umarnin mayar da kamfanin mai na NNPC a matsayin wanda zai iya ba da dama a zuba hannun...
Jiragen Yaƙi da Gwamnatin Najeriya ta Siya Daga Amurka 6 Sun Taho Najeriya
Jiragen Yaƙi da Gwamnatin Najeriya ta Siya Daga Amurka 6 Sun Taho Najeriya
Rahotanni sun bayyana cewa jiragen yaƙi guda 6 ƙirar A-29 Super Tucano da Najeriya ta siya daga Amurka sun taho Najeriya.
Tun a watan Fabrairun 2018 ne gwamnatin...
Fursunoni a Afghanistan na Pul-e-Charkhi Sun Tsere
Fursunoni a Afghanistan na Pul-e-Charkhi Sun Tsere
Gidan yari mafi girma a Afghanistan na Pul-e-Charkhi wanda a baya kafin Taliban ta kwace Kabul, ke dauke da dubban fursunoni, a yanzu ya kasance babu kowa a cikinsa.
Wasu hotuna da BBC ta...
‘Yan Bindiga Sun Sace Daliban Jami’ar ABSU ta Jahar Abia
'Yan Bindiga Sun Sace Daliban Jami'ar ABSU ta Jahar Abia
Wasu 'yan bindiga sun sace daliban jami'ar ABSU ta jahar Abia a hanyar zuwa makarantar.
Rahoto a bayyana cewa, an sace daliban 10 tare da wasu mutane da ba a san...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an ‘Yan Sanda 3 Tare da Kona Musu Mota a...
'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an 'Yan Sanda 3 Tare da Kona Musu Mota a Jahar Anambra
Rahotanni sun bayyana cewa, alalla 'yan sanda uku wasu 'yan bindiga suka kashe a jahar Anambra.
Hakazalika, wasu 'yan sanda sun jikkata sakamakon harin, duk...
Abubuwa Game da Marigayi Dr Obadiah Mailafia
Abubuwa Game da Marigayi Dr Obadiah Mailafia
A yau ne aka samu mummunan labarin mutuwar wani jigo a Najeriya, tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, Dr Obadiah Mailfaia. Ya taka rawa a Najeriya ta fuskoki da dama.
A cikin wannan rahoton...
Tsohon Mataimakin Babban Bankin Najeriya Dr Obadiah Mailafia, Ya Rasu
Tsohon Mataimakin Babban Bankin Najeriya Dr Obadiah Mailafia, Ya Rasu
Tsohon mataimakin Babban Bankin Najeriya Dr Obadiah Mailafia, ya rasu kamar yadda matarsa ta tabbatar wa BBC.
Ta ce " ya rasu ne a asibitin Gwagwalada da safiyar Lahadi bayan gajeruwar...
Bayan Rasuwar Sarkin Kantagora, Said Umaru Namaska: An Fara Shirin Nada Sabon Sarkin Sudan
Bayan Rasuwar Sarkin Kantagora, Said Umaru Namaska: An Fara Shirin Nada Sabon Sarkin Sudan
An fara shirin nada sabon Sarkin Sudan na Masarautar Kontagora a jahar Neja.
Sarkin Sudan ya rasu ne ranar 9 ga Satumba 2021.
Ana zargin daya daga cikin...
Karar Kwankwaso ga EFCC: Kakakin Darikar Kwankwasiyya ya Caccaki ‘Yan Fanshon Jahar Kano
Karar Kwankwaso ga EFCC: Kakakin Darikar Kwankwasiyya ya Caccaki 'Yan Fanshon Jahar Kano
Kakakin darikar Kwankwasiyya ya caccaki yan fanshon jahar Kano.
Ya ce basu da godiyar Allah duk da abinda Rabiu Kwankwaso yayi musu.
Yan fansho sun kai karar Kwankwaso ofishin...
Mutane 2 Sun Rasa Ransu Sanadiyyar Tashin Bom a Birnin Jalalabad na Afghanistan
Mutane 2 Sun Rasa Ransu Sanadiyyar Tashin Bom a Birnin Jalalabad na Afghanistan
Bom ya kashe mutum biyu a birnin Jalalabad na Afghanistan
Wani abin fashewa da aka sa a bakin titi a birnin Jalalabad na Afghanistan ya kashe a ƙalla...












