Kotun Jahar Oyo ta Umarci Gwamnatin Najeriya da ta Biya Igboho Diyyar N20b

 

Wata babbar kotun jahar Oyo da ke a birnin Badun, a ranar Juma’a ta umarci gwamnatin Najeriya ta biya diyyar naira biliyan 20 ga matashin nan Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Igboho a matsayin diyyar barnar da jami’an tsaron farin kaya na DSS suka yi masa yayin wani sumame.

Za mu kawo muku karin bayani

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here