ƴan Bindiga Daga Mali Sun Kashe Mutane 17 a Sokoto
ƴan Bindiga Daga Mali Sun Kashe Mutane 17 a Sokoto
Hukumomi a jihar Sakkwato da ke arewacin Najeriya sun ce wasu ƴan bindiga daga Mali da suka tsallako iyaka daga Nijar sun kashe mutane kimanin 17 ciki har da jami’an...
Zaftarewar ƙasa ta yi Ajalin Mutane 158, da Dama Sun ɓace a Indiya
Zaftarewar ƙasa ta yi Ajalin Mutane 158, da Dama Sun ɓace a Indiya
Adadin mutanen da suka mutu sanadin ibtila'in zaftarewar ƙasar da ta afku a jihar Kerala da ke kudancin Indiya sun kai 158, sai wasu 187 da jami'ai...
Jamhuriyar Congo da Rwanda Sun sa Hannu Kan Yarjejeniyar Dakatar da Yaƙi
Jamhuriyar Congo da Rwanda Sun sa Hannu Kan Yarjejeniyar Dakatar da Yaƙi
Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo da Rwanda sun cimma yarjejeniyar kawo ƙarshen yaƙi a gabashin Congo.
Ministocin harkokin wajen ƙasashen biyu sun sa hannu kan yarjejeniyar bayan tattaunawar da shugaban Angola,...
Za mu ɗauki Fansa Kan Kisan da aka yi wa Haniyeh – Iran
Za mu ɗauki Fansa Kan Kisan da aka yi wa Haniyeh – Iran
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Nasser Kanani ya miƙa saƙon ta'aziyya kan mutuwar shugaban Hamas Ismail Haniyeh
A cewar shafin intanet na ma'aikatar, Kanani ya bayyana cewa za...
Shugaban Mulkin Soji a Sudan, Al-Burhan ya Tsallake Rijiya da Baya
Shugaban Mulkin Soji a Sudan, Al-Burhan ya Tsallake Rijiya da Baya
Shugaban rundunar sojin Sudan, Janar Abdel Fattah al-Burhan, ya tsallake rijiya da baya a wani yunkurin kashe shi a wata ziyara da ya kai sansanin soji da ke gabashin...
Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Dagacin Sabon Birni na Jihar Sokoto
Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Dagacin Sabon Birni na Jihar Sokoto
Wasu da ake zargin ƴan bindiga sun yi garkuwa da Sarkin Gobir na garin Gatawa, Isa Bawa tare da ɗansa a karamar hukumar Sabon Birni na jihar Sokoto.
Mai...
Wike ya yi Kira ga Matasa a Babban Birnin Tarayya da Kada su Shiga...
Wike ya yi Kira ga Matasa a Babban Birnin Tarayya da Kada su Shiga Zanga-Zanga
Ministan Babban Birnin Tarayya Nyesom Wike ya yi kira ga matasa a babban birnin ƙasar da kada su shiga zanga-zangar da ake shirin yi kan...
Fyaɗe: An Zargi ɓangarori da ke Yaƙi a Sudan da Cin Zarafin Mata
Fyaɗe: An Zargi ɓangarori da ke Yaƙi a Sudan da Cin Zarafin Mata
Wani sabon rahoto kan cin zarafi ta hanyar lalata a Sudan ya zargi ɓangarorin da ke rikici da juna da aikata fyaɗe a kan mata da ƴan...
IG Egbetokun ya Umarci Jami’an ƴan Sanda da su kare Masu Zanga-Zanga
IG Egbetokun ya Umarci Jami’an ƴan Sanda da su kare Masu Zanga-Zanga
Babban sufeton ƴan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya umarci manyan jami’an ƴan sanda da su kare waɗanda suka shirya zanga-zanga kan adawa da tsadar rayuwa daga ranar 1...
Gwamnatin Najeriya za ta Fara Sayarwa Matatar Dangote ɗanyen mai a Kan Naira
Gwamnatin Najeriya za ta Fara Sayarwa Matatar Dangote ɗanyen mai a Kan Naira
Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa za ta fara sayarwa matatar Dangote ɗanyen mai a Naira, a wani yunkuri na tabbatar da daidaiton farashin man fetur da...