Anyi Garkuwa da Sakataren Hukumar Zaɓe na Jahar Nasarawa
Anyi Garkuwa da Sakataren Hukumar Zaɓe na Jahar Nasarawa
Wasu yan bindiga da ba'a san su ba sun yi awon gaba da sakataren hukumar zaɓe ta jahar Nasarawa, Barista Muhammad Abubakar.
Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun kai harin gidan sakataren...
Abubuwa 6 Game da Harin NDA
Abubuwa 6 Game da Harin NDA
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai mumunan hari makarantar horar da Sojin Najeriya NDA dake jahar Kaduna.
Rahoton ya nuna cewa 'yan bindigan sun hallaka mutum biyu yayinda suka yi awon gaba da jami'in Soja...
Harin NDA: ‘Yan Bindigan Sun Nemi Kudin Fasar Manjo Dantong
Harin NDA: 'Yan Bindigan Sun Nemi Kudin Fasar Manjo Dantong
'Yan bindigan da suka kai hari NDA sun bukaci kudin fansa.
Yayinda suka kashe Sojoji biyu, ko mutum daya ba'a kashe cikinsu ba.
Wannan abu ya janyo suka iri-iri ga hukumar Sojoji.
Kaduna...
Mulkin Soja: Yadda Aka Garkame ni a Kurkuku na Shekara 1 – Muhammadu Sanusi...
Mulkin Soja: Yadda Aka Garkame ni a Kurkuku na Shekara 1 - Muhammadu Sanusi II
Tsohon Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II ya dauko labarin daure shi.
Muhammadu Sanusi II yace an garkame shi ne saboda yana sukar mulkin soja.
Mai martaban...
Kungiyar ACF ta Bayyana Harin ‘Yan Bindiga a NDA a Matsayin Abun Bakin Ciki
Kungiyar ACF ta Bayyana Harin 'Yan Bindiga a NDA a Matsayin Abun Bakin Ciki
Kungiyar ACF ta yi martani a kan harin da ‘yan bindiga suka kaiwa Kwalejin horon sojoji na Najeriya (NDA).
Kungiyar arewar ta bayyana lamarin a matsayin abun...
Tsabar Rashin Tsaron Kasar nan ne ya Kawo Harin ‘Yan Bindiga a NDA –...
Tsabar Rashin Tsaron Kasar nan ne ya Kawo Harin 'Yan Bindiga a NDA - 'Yan Najeriya
‘Yan Najeriya sun bayyana mamakinsu karara a kan yadda ‘yan bindiga suka afka har cikin NDA.
An samu rahotanni akan yadda ‘yan bindiga suka fada...
Harin NDA: Sunayen Sojojin da ‘Yan Bindiga Suka Kashe da Sojan da Suka Sace
Harin NDA: Sunayen Sojojin da 'Yan Bindiga Suka Kashe da Sojan da Suka Sace
A ranar Talata da safe ne wasu miyagun mutane suka harbe wani babban soja mai suna Wulah da wani CM Okonkwo har lahira.
'Yan bindigan sun afka...
‘Yan Sanda Ghana Sun Kama Sanannen ‘Dan Kwallon Kafa, Fire Man da Kawunan Mutane...
'Yan Sanda Ghana Sun Kama Sanannen 'Dan Kwallon Kafa, Fire Man da Kawunan Mutane 3
‘Yan sandan kasar Ghana sun damki wani sanannen dan kwallo, Richard Gyamfi wanda aka fi sani da Fire Man da kawunan mutane 3 a firjinsa.
Bayan...
NDA: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Makarantar Horar da Sojojin Najeriya
NDA: 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Makarantar Horar da Sojojin Najeriya
Hukumar makarantar NDA ta tabbatar da harin da 'yan bindiga suka kai mata a safiyar yau Talata.
Kakakin NDA, Manjo Bashir Jajira ne ya tabbatar da lamarin inda ya sha...
Hukumar EFCC ta Kama Mutane 2 Kan Asirin Samun Arziki a Jahar Borno
Hukumar EFCC ta Kama Mutane 2 Kan Asirin Samun Arziki a Jahar Borno
Jami'an hukumar EFCC sun kama wasu mutane biyu kan batun yin asirin samun dukiya a Borno.
Wani Abubakar Bakura ya ce wani Malam Ayu Sugum ne ya ce...










