Home Taska Page 214

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Fatakwal Zuwa Bonny: Mutane Sun Mutu Sanadiyyar Bude Wuta da Helikafta ya yi wa...

0
Fatakwal Zuwa Bonny: Mutane Sun Mutu Sanadiyyar Bude Wuta da Helikafta ya yi wa Jirgin Ruwa   Wani jirgi mai saukan ungulu da ba a tabbatar na wanene ba ya bude wa jirgin ruwa wuta a Bonny. Wani ganau ya bayyana cewa...

Sifeto Janar na ‘Yan Sanda ya Karbi Rahoton Binciken Abba Kyari

0
Sifeto Janar na 'Yan Sanda ya Karbi Rahoton Binciken Abba Kyari   Bayan makonni da kafa kwamitin bincike, an kammala binciken Abba Kyari . Shugaba kwamitin ya mika takardun sakamakon binciken ga Sifeto Janar. IGP Alkali ya yi alkawarin tabbatar da cewa an...

‘Yan Sanda Jahar Osun Sun Aika ‘Yan Bindiga 3 Lahira

0
'Yan Sanda Jahar Osun Sun Aika 'Yan Bindiga 3 Lahira Rudunar ‘yan sandar jahar Osun ta ce ta sheke mutane 3 ya yin musayar wutar da ta shiga tsakaninsu a jahar. Dama wadanda ake zargin sun kai wa motar ‘yan sandan...

‘Yan Bindiga Sun Sako Daliban Kwalejin Noma ta Jahar Zamfara Dake Bakura

0
'Yan Bindiga Sun Sako Daliban Kwalejin Noma ta Jahar Zamfara Dake Bakura   Rahoto daga jahar Zamfara na tabbatar da cewa, an sako daliban da aka sace a kwalejin noma ta Bakura. An rawaito cewa, gobe Juma'a za a kai daliban da...

‘Yan Bindiga Sun Sako Daliban Makarantar Islamiyyar Tegina

0
'Yan Bindiga Sun Sako Daliban Makarantar Islamiyyar Tegina   Rahoto daga jahar Neja na bayyana cewa, an sako daliban makarantar Islamiyya da aka sace. A halin yanzu an ce suna kan hanyarsu da zuwa birnin Minna daga ta hanyar Kagara daga Birnin...

Mutane 7 Sun Mutu Bayan Sun Ci Tsire a Jahar Abia

0
Mutane 7 Sun Mutu Bayan Sun Ci Tsire a Jahar Abia   Wasu iyalai sun bakunci lahira bayan da suka ci suya da mai gidan ya sayo a kasuwa. Rahoto daga jahar Abia ya bayyana cewa, akalla mutane bakwai ne suka mutu...

An Kama Mutanen da Sukai Garkuwa da Matar Kwamishina a Jahar Benue

0
An Kama Mutanen da Sukai Garkuwa da Matar Kwamishina a Jahar Benue   An cafke wasu mutane da suka yi awon gaba da matar kwamishina a jahar Benue, an kuma garkamesu. An kame su da muggan makamai da sauran kayayyakin aikata laifuka...

Sabuwar Dokar da Kungiyar Taliban ta Fiyar a Kasar Afghanistan

0
Sabuwar Dokar da Kungiyar Taliban ta Fiyar a Kasar Afghanistan   Kungiyar Taliban a Afghanistan ta bayyana sabuwar doka ga mata da kuma mutanen kasar. Kungiyar ta ce ta haramta kida, sannan mata ba za su yi tafiya mai nisa sai da...

Ribar da NNPC ta Samu a Karshen Shekarar 2020

0
Ribar da NNPC ta Samu a Karshen Shekarar 2020   NNPC ta bayyana ribar naira biliyan 287 da ta samu a karshen shekarar 2020, a karo na farko cikin shekaru 44 a tarihin kamfanin. Shugaban kasa Muhammadu Buhari kuma ministan fetur ya...

Hira da Soja: DSS ta Sammaci ‘Yan Jaridar ChannelsTV

0
Hira da Soja: DSS ta Sammaci 'Yan Jaridar ChannelsTV   Gwamnati tarayya ta sammaci yan jarida zuwa Abuja. Wannan ya biyo bayan wasikar tuhumar da hukumar NBC ta aikewa Channels. Gwamnati na tuhumar ChannelsTV da yunkurin tayar da tarzoma a kasa. Rahotanni na nuna...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta